@ustaz_dantine: Wedding date loading… stay tuned

Muhammad Rabiu Dantine
Muhammad Rabiu Dantine
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 18 November 2025 11:29:05 GMT
250924
28271
419
5032

Music

Download

Comments

engr_abdulrahman_shehu
International INT’L🪐 :
Shawarorinka sunada kyau amma da sauranka tinda kaima bakayi aure ba
2025-11-18 18:08:12
190
saudat.sharif
saudat sharif :
duk macen da ta samu bawan Allah nan taji dadinta sbd yanada ilimin zaman aure Allah ya qara basira 🙏🙏
2025-11-19 08:41:18
172
h_and_h15
H_&_H :
Malam ita zuciya fa daban take. 😁Baa Baki take ba. YAU da gobe tafi karfin wasa. Idan kana kyautatawa mutum baya gani Wallahil azim sai zuciyar ta gaji both from mazan da matan
2025-11-20 07:46:57
29
engineeribrahimcoolman10
EngineerIbrahimCoolman :
so, mugun baiyi aure ba yake counselling namu. it is well, you're doing well Allah ya saka da alkhairi
2025-11-21 14:21:23
3
____aysher20
___Aysher :
Allah ysa mudace y bamu mutual understanding with our spouse💯
2025-11-18 11:54:44
28
khadeeja.hmuhammad.gamna
khadeeja Muhammad gamna :
aure ibada ne amma abun dayake rikeshi mawadda da rahmah da hakuri in sha Allahu
2025-11-25 18:28:31
4
balarabiya38
Balarabiya ❤️🍀 :
insha Allah idan muyi aure har Abada 🥺🤲🤲 Allah ya bamu mazaje nagari
2026-01-09 09:36:30
4
atimdawudmuhammad02
atimdawudmuhammad02 :
Toooh Amma kana Aurekuwa??
2026-01-13 07:32:34
2
queenhajjo20
Q HAJJOH JEWELRY AND FASHION :
3500 available
2025-11-19 14:23:38
10
ummi7775
Aisha salisu :
Allah ya saka maka da alkairi Allah ya karawa innanmu Lpy da Nisan kwana Ameen🥰🙏🏼
2025-11-18 13:18:47
23
ummitadankani04
Ummita Dankani :
Hearing this has make me be more positive and patience insha Allah ya hadamu da maza na gari zamu dace insha Allah 🙏😩.
2025-11-18 15:31:41
16
ibr4heeem0
i.man_official :
matsalan dan sha'awa ake yi yanxu
2025-12-27 08:17:22
2
hassana5634
❤️Mrs ❤️Dan Aljanna ❤️ :
maganrka gaskiyane Amma dayawa wasu mazan basu banbance hakuri shike rike da aure
2025-11-20 11:18:21
5
annur2maiduniya1
Annur maiduniya :
Gaskiya ni bazan iya yin double hakuri akan hakuriba
2025-11-19 21:40:40
3
itsdmanga1
ummah danmanga :
Allah dai yasa mudace aure is not easy wlh shinassa aka cewa ayi hankuri
2025-11-18 11:41:35
7
akmut59
Fatima Abdullahi muhd :
Masha Allah Allah yabamu mazaje nagari wanda zasu somu saboda Allah sukuma rikemu muka Allah yabamu ikon yimusu biyayya
2025-11-20 15:58:19
3
misskhadeey
𝒦𝒽𝒶𝒹𝑒𝑒𝓏𝒶𝒶𝓉𝑜𝓊❤️😍😍 :
That’s for real wllah 👍
2025-11-19 12:29:24
5
mufeedatousamboh
mufeedatousamboh :
Allahumma kabamu mazaje nagari 🥺
2026-01-09 08:59:16
2
firdausinasir875
فردوس 🥰🌹 :
Wallh da Duk xamuyi ampani da maganganunka da aure ya xauna lpy a Nigeria 🥹🥹🥹
2025-11-18 17:33:10
7
alqaly
ABDUL ALKALI✅ :
wato wannan mutumin ya fahimci rayu 👌
2025-11-22 07:56:33
4
ay.international62
𝗔.𝗬. 𝗢𝗙𝗙𝗜𝗖𝗜𝗔𝗟🌐 :
𝐖𝐚𝐧𝐝𝐚 𝐲𝐚 𝐲𝐚𝐫𝐝𝐚 𝐡𝐚𝐤𝐚𝐧𝐞 𝐡𝐢𝐬 𝐥𝐢𝐤𝐞 𝐦𝐞
2025-12-20 18:02:23
2
hajiyalami88
maheerat 🌹 :
aranma course na marriage kakaranta ko
2025-11-19 17:47:39
0
autanmamanta41
فاطمةيعقوب🥰❤️🥰 :
Allah daii yasa mudace 🥺
2025-11-20 11:30:37
3
ismail_bin_ubale1
ISMAIL BIN UBALE :
Wannan Gaskiyane Oga 🫵
2025-11-20 13:54:01
3
scents_by_asmiey
Husnarrh🦋 :
Allah yah bamu mazaje nagari🥺💔
2025-12-14 14:06:25
1
To see more videos from user @ustaz_dantine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About