@haidarpantami00: GASKIYA MUNYI BABBAN RASHI MUNA ROKON ALLAH YABAMU IRIN SU SHEKH ALBANI ZARIA BABU ADADI AMEEN #albanizaria @Mujiburahman kabiru

Aliyu Shuaibu Pantami
Aliyu Shuaibu Pantami
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 19 November 2025 20:42:38 GMT
133615
23009
546
2291

Music

Download

Comments

modaige
WILLIAM :
This man has a good plan for future but death took him away,may his soul rest in perfect peace 🙏
2025-11-23 21:09:37
132
jibrin_01
ᒍIᗷᖇIᑎ ʲᵇ :
gashi munzo mun zama yan kutumar uba, mun dawo matsorata marasa manufa😭😭😭 tsarki ya tabbata ga Allah
2025-11-20 18:18:35
45
usainialiabubabakar
usainialiabubakar :
Al Allamatul Muhaddith Abu Abdurrahaman Muhammad Auwal Aderm Albany zaria Rahimahulla Rahmatullahi Alaika Rahmatan wa asi'an yah Hayyu yah Qayyuumm 🤲
2025-11-20 07:50:57
46
aaassada7
AbdullahiAbubakarAssada :
Ya Allah ka La'ane wadanda suka kashe Albani da Jafar😭
2025-11-26 10:23:00
23
s.bazai.saidu
S Bazai Saidu :
Allah ya gafarta ma malam da rahama 🙏🙏🙏
2025-11-19 21:09:52
38
mr.omar_11
mr. omar😎 :
Wannan fa shine asalin yadda tunanin bahaushe ya kamata ya tafi akai😔
2025-11-27 09:47:13
23
albani2211
ALBANI :
Ya Allah ka sake azurtamu da irin wannan malamin
2025-12-05 10:07:12
8
yusufabubakars
SIRRIN RIKE MIJI KADUNA :
Allah yajikan shi da rahama
2025-12-12 08:20:04
6
biggest_alhaji
Uthman Huzaifah 🥀🕊 :
Namijin duniya 🥀🥰
2025-11-30 21:48:40
17
haladusaheer
Haladu saheer :
kaji manya 😭 kaiii jama'a mutaru muce Ameen😭😭Allah yasabunta rahama ga mlm Muhammad Auwal Adam albany zaria rahimahullah mujaddadi uban Abdul Rahman ɗaya tamkar dubu kayi mungani duniyar Musulmi na Aldahari dakai Allah ya jaddada rahama agareka 😭😭😭
2025-11-30 11:53:30
11
safiyanusabo
Dan Sabo :
Tsarki ya tabbata ga Allah 👏
2025-11-20 23:12:48
10
musaskaters1
Musa skater's :
Allah ya jikan mlm 🤲😭
2025-12-06 09:09:56
5
anasco0260
Anasco Poultry Equipment :
ya Allah dir Wanda yake da hannu wajan kashe Albani ya Allah Ka Hana su kwanciyar hankali duniya da lahira. Ka turo musu da bala'in Aman wutan volcano
2025-11-21 22:20:08
5
abuayrah29
Nuruddeen D Motivator :
ga boko ga islam ya ALLAH ka bamu ilimi mai amfani Ameen.
2025-11-22 13:55:14
11
useey2kay
2kay baba :
Allah ya jikan maza amma pa wlh munyi rashi Babba😪😭
2025-12-02 22:38:49
5
hafizadda7
Muhammad Hafizh :
Za’a dade ba a samu irin albani ba
2025-11-24 23:05:04
6
useedanalbarka
USEE Gulya :
Allah ya gafartama
2025-11-21 22:41:21
6
hhikimah
HIKIMA VENTURES :
Baarakallahu Feekum
2025-11-20 13:52:30
5
ahaidoabubakar7
Engr. ABK. 🇳🇬Abuja🌏 :
allahu akbar, Allah kajiƙan malam 😭😭😭
2025-11-20 05:01:32
10
ahmadibrahimusman3
[ LONDON BOY ]😎 :
Allah ya jikan Malan Albania zaria
2025-11-19 21:23:46
8
yahaya.abakar8
CAMPUS LIFE🤪❤️ :
Bawan Allah
2025-11-20 08:48:27
6
user61120009778546
AB :
Allah yajikan malam darahama
2025-11-20 05:00:42
9
ismailmumtaz08
Ismail Muhammad :
allah kayiwa malam gafara
2025-11-20 08:15:36
7
mohammedali2307
ABU SALMAH 1987 :
Allah jikan malam
2025-11-20 17:43:00
5
abdulwahab_br
Abdul wahab Bashir Masaudu :
Allah yarawa malam rahma a makwanci
2025-11-20 20:03:20
5
To see more videos from user @haidarpantami00, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About