@abdul_h_boy_cryptofx: 1. Minene Minoxidil ? Minoxidil sinadari ne da likitoci ke amfani dashi ga masu hawan jini domin daidaita gudun jini (Blood floor). Bayan wani lokaci sai suka fuskanci yana fito da gashi a jikin majinyatan (Alopecia). Suna kallon hakan a matsayin side effect na Minoxidil. Ga video cikakken bayani gameda Minoxidil 👇 @Abdul H Boy Crypto FX 2. Yaya Sahihancin Minoxidil ? Duniya bata da wani magani tabbatacce dake fito da gashi, sai a shekarar 2021 hukumar kula da abinci da kwayoyi dake America FDA (FOOD & DRUGS ADMINISTRATIVE). Ta yi approved da sahale amfani da Minoxidil a matsayin sinadarin farko mai fito da gashi. Ta fitar da sharudda da ka'idodi cewa kar ya wuce 5% Minoxidil ga wadanda zasu yi amfani dashi don fito da gashi. Akwai tabbacin yin aikin sa a gemu, saje da gashin baki 80% to 95%. Yayin da ke akwai 70% to 85% yiyuwar aikin sa ga masu sanko. 3. Nayi amfani da magungunan gashi da yawa ban dace ba ? Minoxidil ya banbanta da duk wani product dake ikirarin fito da gashi. Akwai tabbaci da kaso 80-95 cikin dari na yin aikin sa a gemu, saje, da gashin baki. Yayin da ke akwai 70% to 85% yiyuwar aikin sa ga masu sanko. Amma wannan idan an yi amfani da original 5% Minoxidil, saboda akwai Minoxidil wadanda keda 2% ko 0%. Kuma sune ake kira da fake. Ga Video Yadda ake gane Fake Vs Original Minoxidil 👉 @Abdul H Boy Crypto FX 4. Minene banbancin Minoxidil na Kirkland, East Moon da Bunee ? Bayan FDA tayi approved Minoxidil shine aka samu wasu global brands da suke sarrafa wannan Minoxidil ta yadda al'umma zasu iya amfani dashi a bisa sharuddan da hukumar ta kindaya. A kowace kwalbar Minoxidil, sinadarin baya wuce 5%. Kamfanin KIRKLAND da Eastmoon duka 5% Minoxidil ne a ciki. Yayin da Kamafanin BUNEE yake dauke da 5% Minoxidil da kuma sinadarin Biotin wanda yake hana karyewar gashi. 4. Minene Dermer Roller ? Duk guraren da ake siyar da Minoxidil ana haɗa sa da Roller. Tana bude kananan kofofin gashi. Akan fara murza ta (rolling) kafin shafa Minoxidil, hakan na taimakawa sinadarin ya shiga fata sosai. (Rashin amfanin da ita baya hana Minoxidil aikin sa) 5. Yaya Ake Amfani Da Minoxidil ? Mutane suna fafutika sosai gurin neman original Minoxidil. Rashin sanin yadda ake amfani da shi yana zama babbar asara ga masu sayen sa. Bayan kyakkyawar fahimta da ilimi da muka samu akan Minoxidil yasa muka rubut duk abinda ya kamata mai amfani dashi ya sani don samun sakamako mai kyau. Muna haɗawa da wannan takarda ga duk wanda ya sayi Minoxidil a gurin mu tareda karin bayani. 6. Taya Zan Samu Minoxidil ? Mune dealers na Minoxidil a arewacin Nigeria. Muna saida ɗaya kuma muna bada sari ga masu sha'awar yin kasuwanci. Muna garin Katsina Dutsin Safe. Muna aikawa ko ina kamar Nigeria, Nijar, Cameroon da Saudi Arabia. Mai bukata a dauki lamba a Bio sai ayi magana ta WhatsApp kaɗai ba kira ba. Abdul H Boy ✍️✍️✍️ @HerbalHair&Skinsolution @Minoxidil By Amyalash #fyp #minoxidil #nijar🇳🇪 #saudiarabia #hausatiktok
Abdul H Boy Global
Region: NG
Wednesday 19 November 2025 22:32:00 GMT
Music
Download
Comments
Muhd Abdulazeez Abdulwahab :
Mu Masu Natural Alhmdll Allah ya kawo kasuwa
2025-11-21 22:49:24
3
MANSUR DAN MALAM :
price
2025-11-19 22:47:59
3
Yazeed :
inada bukata
2026-01-22 20:12:34
0
Zahra 💕🌹💕💘💘 :
ina so Amman akano nake kuma nawane
2025-11-30 13:06:04
1
princishamsusj :
ok guys brk da warhaka nima inasan kwalidaya nawa
2026-02-07 05:42:46
1
Abou Soufiane :
a ina ne ofishin ku yake?
2025-12-09 13:57:43
1
Lindsey Phuon :
nukuma banaso Yana fitomin akwai Wanda yake Hana gitowa
2025-12-05 19:12:57
1
DE ML :
ina buqatar guda daya
2026-01-27 11:36:21
0
Chef muzuru :
Ina LEKKI PHASE 1 LAGOS ya za'ayi na samu
2025-12-17 02:16:03
0
phateemah :
inasan shi
2026-04-01 19:48:04
1
Gregg Peterson :
inakake
2026-01-14 21:48:39
0
Jonathan :
location
2026-02-06 18:52:19
0
Abba Ubansu :
kuma mai talla baidagemu
2025-11-23 10:37:19
0
ibyarous :
a muryarka kake da gemun amma a hoto babu gemu
2025-12-20 06:31:40
0
Aishu ❤️✨ :
Nawa kwaila
2025-12-01 00:00:51
0
_Auwalh_ :
how much pls
2025-12-24 18:17:12
0
Senior Man Empire :
wai dan Allah a'ina zansameshi
2025-12-22 08:56:12
0
Faisal zatahada 👑 :
Inason guda daya Oga
2025-12-21 08:22:32
0
ISMAIL📈📊 :
location
2026-02-06 19:53:55
0
Apple Man :
Hey bro about minoxidil I need more clarification, 17k for only one single bottle or for one package which is 6 bottles I think 🤔💯
2026-02-19 19:55:33
0
Abdulrasheed Umar :
😁
2025-12-08 20:49:07
0
@DrAhmadFX :
you Number
2025-11-21 19:09:15
2
LB HIJAB INVESTMENT :
aslm abdul aturo mana number waya
2025-11-21 22:50:17
2
Y Diouf :
Ina so
2025-11-30 07:55:26
0
Freshboii_Arewa :
Abdul please send me your number
2025-11-20 12:43:14
2
@ I love you mama :
🙏
2025-12-04 16:06:25
1
mikraj_designs :
your number please
2025-12-02 03:39:49
1
𝗔𝗯𝗱𝘂𝗹 𝗠𝗮𝗿𝗸𝗲𝘁𝗲𝗿 :
💙
2025-11-20 23:02:18
1
@14nasboy :
I need it but I ur phone number
2025-11-21 15:53:30
1
Al'ameen fresh :
kaema me tallan kanada bukata😂😂😂
2025-11-24 11:09:36
1
NAZEER KURNA BACKUPP :
🥰🥰🥰
2025-11-21 22:33:17
1
b sunee yaran mallam :
❤
2025-12-20 18:53:24
0
Aminu Rufai :
😁
2025-12-18 23:07:08
0
Imran fagge boy :
y inaso yaza,ai akawomin
2025-12-22 02:28:53
0
madahus salati :
🥰
2025-12-25 10:08:09
0
khadija 🥀🥀🥀 :
nomba
2025-12-28 15:45:29
0
Abba soyayya💖 :
to Kai me ya Hana kashafa
2026-01-05 01:26:22
0
Alh Fatihu jgw :
😳😳😳😳😳😳😳😳
2026-01-23 15:57:45
0
Hassane Sds :
a wanne gari kake
2025-11-27 00:35:51
0
DAN HARUNA :
👍👍👍
2025-11-27 02:09:52
0
Senior Man Empire :
A'ina zansameshi dan Allah
2025-11-25 20:42:31
0
@ I love you mama :
❤
2025-12-04 16:06:25
0
Dan_talaka :
wallahi nimw yamin aiki sosai
2025-12-11 10:31:10
0
☠️🔥BOSS🔥drip🔥🥶 :
😳😳😳
2025-12-16 17:37:40
0
️ :
😃
2025-12-17 20:06:57
0
Azad Money :
🥰
2025-12-18 00:38:16
0
Azad Money :
😁
2025-12-18 00:38:16
0
Hassane Sds :
ina so amma a nijar nake
2025-11-27 00:35:33
0
To see more videos from user @abdul_h_boy_cryptofx, please go to the Tikwm
homepage.