@naayrahs_bliss: Allah ya datar da mu Ameen. I hope you will repost till it reaches them se su dauka mataki.#2025 #sheikdaurawa #sheikkabiruharunagombe #islam #creatorsearchinsights2025 @Hon Bashar Isah Jabo
yauwa yakamata kuma kiyi magana akan illolin da taron maulidi shima ya haifarwa.
Allah ya saka miki da alkhairi
2025-11-20 16:28:35
11
Hudu Asist :
Sai mai hankaliii ne kadan zai gane mgnrki inda kika dosa... ALLAH Ubangiji ya biyaki da gidan Aljannar fiddausi 🙏🙏
2025-11-20 10:55:11
12
BY . SPORT :
wallahi kuwa gaskiya da duk mata haka suke baiyyana abun da yake faruwa a rayiwar yaya mata wallahi da an samu kyara sosai Allah ya saka miki da alkairi Allah yayiwa iyenki rahama allah ya albarkaci zuri'ar ki
2025-11-20 10:48:08
25
salihu garba Adam 001 :
Allah ya biyaki
2025-11-20 10:48:06
8
k.yunuscompany :
dan Allah mudaina zajin Addininmu dan Allah
2025-11-22 09:00:56
3
yakubu zubairu :
yanzu duk surutunki kin taba yiwa makarantar boko akarbi kudin graduation ?
2025-12-17 20:10:41
1
A serdeeq :
Ni malamin islamiyya ne
kinyi kuskure da kikayi jam'i wajen maganarki sbd ni a yankinmu duk bayan 2years ne ake walimar sauka sannan tin farkon shigar
2025-11-22 10:06:21
6
MalamBakari :
Wlh yanzu haka sisterna kusan sai na bata duk salary na a watannan 😭
2025-11-21 06:11:32
7
(Islam is a religion of peace) :
Wallahi sakon ki na da matuƙar muhimmanci.
Allah ya ba wa malaman ikon daukar nasihar ki. 🤲
2025-11-25 10:42:22
1
Manir2008 :
wlh fadakarwarki tafi dayawa ta wasu malamai kina fadakarwa mai tsafta duk matsalar dakika fadi wlh haka ne
2025-11-21 10:38:39
2
Ali abatcha :
bakida hankanli
2025-11-25 21:12:20
1
Saidu Umar Alkali :
Gaskiya Dr Gumi Yadade Yana Magana Akan Wannan Kudadan Domin Wallahi Kudinma karuwa Suke Don Akwai Makarantun Da
2025-11-24 13:33:48
1
𝙛𝙖𝙩𝙞𝙢𝙖 𝙯𝙖𝙧𝙖𝙝🦋 :
wllh islamiyan mu ma 60k neh na sauka banda na anko😳
2025-12-19 13:22:36
1
bilkisuyelwa :
gaskiya kan, Allah ya kyauta
2025-11-23 04:37:41
2
💗🌹lucasmeenarh90@🌹💗 :
ya Subhanah! Shi yasa banyarda da ita ba (walima)💯
2025-11-22 05:39:37
1
MUSA S A YARIMA :
Ai izala business center ce
2025-12-20 14:01:08
1
sayyidumar :
Allah ya karemu daga bid'ar da zata zame mana matsala
2025-12-22 12:49:58
1
mansur sani :
maganarki gaskiyane yakamata Aduba lamuran masu fahimtane zasugane
2025-11-22 07:54:25
2
namijin mace 1👸 :
gaskiya ne wannan shawar taki tayi wllhy sodadama wani bala in mumuke janyowa kammu
2025-11-20 16:49:04
1
kING ELWAY :
perfect said
2025-11-24 06:14:54
1
To see more videos from user @naayrahs_bliss, please go to the Tikwm
homepage.