@sulyboy7: It has been 130 days since the passing of Nigeria’s former President, who died on July 13, 2025. What do you remember most about him at this moment? May the Almighty grant him mercy, forgive his shortcomings, and reward him for the good he did. May God continue to comfort his family, guide the nation he once led, and grant Nigeria lasting peace and unity.#NigeriaDecides #fyp #baba #goviraltiktok♥️ #relateable #creatorsearchinsight #muhammadbuhari #foryou
SULYBOY
Region: NG
Thursday 20 November 2025 11:31:19 GMT
Music
Download
Comments
Mustapha Danladi (dan oga) :
Allah jikan baba buhari albarkacin wannan rana ta jummaat Mubarak
2025-11-21 11:28:49
433
Zh_delight :
Allah ya jikan Baba da rahama
2025-11-21 21:57:35
90
Obeebs :
😭😭😭Allah sarki😫😭munyi rashi Allah y gafarta mashi
2025-11-22 01:59:03
80
Salma Badamasi :
Allah ya kai haske makwancin ka Baba Buhari 😭🤲
2025-11-21 20:02:19
83
Etz_Nusaibatou :
Insha Allah he’s in a better place😭😭😍
2025-11-22 06:47:38
72
PINEESHER SHINKAFI 🔥🔥🔥 :
Allah yajikan baba
2025-11-20 16:13:51
92
mustaphaabdullahi2656 :
kayi hakuri ka yafe watarana kaima wani ze yafe ma
2025-11-21 21:19:40
117
Sakon Zuciya :
Allah ya maka irin adalcin da kayiwa Najeriya.
Addu'a me kyau nayi masa, indai ya aikata alkhairi to kada kowa ya damu da addu'a ta
2025-11-23 11:43:43
30
Real Babban📸📸 :
Allah ubangiji yajikanka da rahama baba 😭😭😭😭😭
2025-11-22 20:56:48
26
Sadik Naseer :
wlh sakamakon wannan na yafewa buhari
2025-11-23 05:42:34
15
ceooftesla115 :
May almighty Allah grant you the highest rank baba Buhari we miss you 😢 😭😭
2025-11-23 23:48:55
8
Mahmud Usman :
Allah gafartama buhari🥺🥹🫵
2025-11-21 23:14:43
27
Unknown.. :
Allah ya jikan ka baba buhari😭💔
2025-11-22 23:06:31
7
fatimaabubakar298 :
Allah sarki baba buhari Allah khai haske kabarinka Allah sa kana Aljanna 😫😫😫😫 Allah maka rahama baba 😫😫😫😫
2025-11-25 18:51:23
8
𝕂𝕒𝕝𝕚𝕗𝕙𝕒 𝕍𝕚𝕓𝕖𝕤 😎🔥 :
Allah jikan baba buhari albarkacin annabi Muhammad (SAW) wannan rana ta litinin Mubarak 🙌💔🥺
2025-11-24 06:23:26
5
BASHEER TEXS✂️ :
Duniya kenan ar anfara mantawa dashi ya ku yan uwana muji tsoran Allah ❤🥰Allah uban uban giji yaimana kyakkawan karshe 😭🙏
2025-11-22 08:14:11
12
Usman iliyasu Nigeria 🇳🇬 :
Allah ya jiqan baba buhari albarka cin annabi Muhammadul rasullulahi S 🤲 A 🤲 W 🤲
2025-11-22 20:49:23
7
girl :
Babanmu😔❤️
2025-11-22 14:19:20
5
yahayya Muhammad :
Allah yaimaka rahama
2025-11-21 23:20:19
6
Farouk-001 :
Allah ya gafarta maka baba
2025-11-22 09:24:48
7
🥶🥀𝕾𝕷𝕴𝕸𝕰 𝕿𝕰𝕰𝕸𝕬 🥂🎀 :
Alllah ubangiji ya yafe mass 🙏🙏🙏🙏
2025-11-22 09:35:35
8
sahabo :
Allah ya jikan baba da rahama 😭😭
2025-11-21 19:55:10
21
ABrash :
mun yafe mishi har abada, Allah ya yafe mishi yakai haske kabarinshi
2025-11-22 08:14:32
10
saniangoidris :
dan uwa anyii wa kowa rashin adalchin nan kuyii hakuri mu yafe dan Allah
2025-11-22 06:13:03
11
Nuraddeen nasir :
Allah yayi Maka rhama baba
2025-11-20 21:53:14
7
To see more videos from user @sulyboy7, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.