Ya Allah k bayyana yaran nan da aka sace a BIRNIN KEBBI
2025-11-22 05:38:10
506
Abba kwaro :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.🙏🙏🙏
2025-11-21 14:47:45
186
Zeebauras_beauty :
It’s been two years now in my prayers after my salat I only recite suratul Fatiha with yaqeen that ALLAH ze biyamin duk damuwa ta and I must say ALLAH came through for me most of the time🥺🥰🤲🏻
2025-11-22 08:20:23
192
hafsatbashir167 :
Allah yajiqan malan da rahama
2025-11-22 17:22:55
57
zaynulabideen alqasim :
Ya Allah, muna roƙonka Ka saka wa Malam Ja’afar, Sheikh Albani, Dr. Idris da dukkan malamai ladan ilimin da suka koyar, da gaskiyar da suka yaɗa. Ka gafarta musu kura-kuransu, Ka ƙara musu daraja a Aljanna, Ka sanya kaburburansu su zama lambunan Aljanna.
Ya Allah, Ka karɓi ayyukansu, Ka sanya iliminsu ya ci gaba da amfanar bayinka har bayan rayuwarsu. Ka ba mu ikon bin sahihin tafarkinsu da aikata abin da suka koyar. Ameen.🤲🤲🤲
2026-01-17 15:52:38
11
~Lady Bee Luxury 🦋💞💕 :
Allah kajikan wnn bawa naka ka haskaka makwancinsa 🤲 kayi masa sakayya akan wadanda suka kashesa ya hayyu ya qayyum 🙏
2025-11-23 07:21:25
65
Dan Sabo :
Tsarki ya tabbata ga Allah 👏
2025-11-20 22:31:02
98
Godson411 :
I swear I always pray and Allah ans my prayer all the time with his will, alhamdulilahi🙏
2025-11-22 18:16:45
45
Muh'd Rabiu Albaniy :
RahimahuLLAAHU Ta'alah Shaykhnah
2025-11-20 19:10:38
97
💫𝐢𝐥𝐢𝐦𝐢_𝐤𝐨𝐠𝐢𝐧𝐞✨ :
if you are Muslim type alhamdulilah
2025-12-12 16:41:15
5
🥀Abba⚽Haliru🫶 :
jazakllh khairan
2025-11-20 20:24:49
22
Hassan pace :
sallallahualayhi wasallam ❤️❤️❤️🥺🥺🥺
2025-11-21 18:44:05
10
Rallow collection :
Munyi rashin malam 🥺 Allah ya jadada rahamarsa a garekah ameen
2025-11-22 10:35:23
5
Adam Joesamad :
Subhan'Allah wa Bhamdh Allahu Akbar!
2025-11-24 10:25:21
6
zeeummeeta m yunus :
Allahu Akbar
2025-11-21 12:20:28
11
JUNIOR DAN ANGA🤍 :
Allahu akbar ❤️
2025-11-24 19:05:38
6
Lokin so :
ya allah
2025-11-21 20:48:43
5
Khadija yunusa :
allahu akabr
2025-11-21 13:49:01
7
inoussa 🇳🇪Abdoullaye227🇳🇪 :
allahu akbar Allah yasamudace ameen
2025-11-22 10:22:07
10
AMMEE___KAMSHEE💖💞 :
Ya Allah ka bayyana mana yaran da aka sace a KEBBI
2025-11-24 12:20:18
9
BelloTafida :
Masha Allah
2025-11-21 07:52:42
5
Ibla Ibrahim :
الله أكبر
2025-11-22 18:01:11
5
Bin_auwal_assalapy :
Allah ya yaiw mlm raham
2025-11-22 19:18:26
7
✨️Halima✨️ :
Allahu Akbar🥰
2025-11-22 05:04:41
7
To see more videos from user @salissou_bin_ousmane, please go to the Tikwm
homepage.