@zarahmarafa: Shaukin Soyayyar Annabi Muhammad S A W 💕 #sokotoviralvideos #tiktokviral #fyp #viralvideos#kanojookarishimasu

ZARAH MARAFA
ZARAH MARAFA
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 20 November 2025 19:34:54 GMT
3174292
327052
11587
26312

Music

Download

Comments

mubarakishak2
Hon. Mubarak Ishak Aliyu :
inason audio din Dan Allah wani ya turo
2025-11-21 14:15:56
309
lilg.p9
Mr. waliyi :
Gumin Jikinsa Yafi Turare Qamshi, Fuskarsa Tafi Kyau Kyawu, Idan Yayi Magana Ba'a Mantawa Sabida Dadinta Habibi Rasulullah ﷺ 💖
2025-11-21 06:06:58
578
ib_m_gashua
IB_M_GASHUA :
Dan Allah Dan Soyayyar da kikewa manzon Allah S A W ya Zanyi na Samu wanna Qasidar
2025-11-21 00:47:52
187
aisha.garba575
aishagarba575 :
please a taimaka min da complete na wannan kasidar alfarmar SHUGABA Sallallahu Alaihi Wasallam
2025-11-21 06:20:07
76
eemgee12
M.Garba :
yasunan wannan kasidar Kuma akwaita acikin audio mack ?
2025-11-21 12:19:59
31
zeemuk1
Zeemuk :
the best song 🎵 ever Muhammad (SAW)habibi 🥰
2025-12-01 20:37:09
89
buhari.sulaimankkh
💫👑Buhari sulaimankkh👑💫 :
Masha Allah sayyada yaza'ayi nasamu wannan qasidar?? Dan allah
2025-11-21 05:49:02
49
aa_gaba
AA_Gaba :
matsalar say kayi comments BB masu liking. Idan so yayyar annabi ya aureka Wallahi kamore
2025-11-21 09:34:41
165
anajiba3
anajiba3 :
Dagayau na dawo Darika
2025-11-27 20:11:32
23
nermassy
Nermassy :
Nasamuta a audiomack Burinmu muzo
2025-12-03 23:22:10
73
user4432187294204
ISLAND BOY :
Allah yacikamiki burinki, yarabaki da duniya lfy
2025-11-21 21:15:41
31
d.wali.ne
D.wali ne🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
inci albarkacin man zon Allah s a w
2025-11-21 07:41:17
29
onelovemyboy1
one.love my boy✨️✨️ :
annabi Muhammadu s a w..☝️☝️
2025-12-25 21:22:54
7
mudassirkunya
mudassir :
Ni Dan Izalane Ina kaunar Annabi SAW wannan bege yayi kyau yayi dadi Allah kara kusanci
2025-11-23 10:41:04
25
achanty584
Ghaïcha 🥰 :
Muhammad rasulillah 😘
2025-12-04 06:33:44
6
ibrahimkkrkkrgmai
ibrahimkkr ml idi @gmail.comi :
sallalahu alaihi wasallam 🥰🥰🥰🥰🥰
2025-12-02 09:00:48
6
abulyusrah2111
ABU YUSURA AL,ARABI GODEL :
الاهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق و الخاتم لماسبق ناصر حق بالحق و الهادي الى صراطك المستقيم و على آله حق قدره و مقداره العظيم
2025-12-20 11:24:32
7
bellomuhammad5544
uban gida1 :
Mai son annabi yamin like
2025-12-17 00:06:59
5
mudasseer08
MUDASSEER08 :
S A W ALLAH yayimiki albarka❤️❤️❤️
2025-12-01 22:14:35
10
hennabywalida
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭😭
2025-11-23 12:51:54
14
real_naannabi_s_a_w
REAL NA'ANNABI S.A.W :
gaskiya kasidar Nan Tayi , Allah yakara kusanci albarkacin shugaba S A W 😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🤲🤲🤲
2025-11-24 09:35:27
26
halaroulauwali722
Halarou Halarou :
MUHAMMAD RASULULAH MUHAMMAD RASULULAH MUHAMMAD RASULULAH S A W
2025-11-22 15:22:12
9
arannethdigitallife
Aranneth Digital Life :
wallhi nayi matukar jindidi da wanan kasidar wallhi inasonta sosai
2025-11-21 13:11:36
10
muhd.zubairu7
Muhd Zubairu :
Sallallahu alaihi Wasallama
2025-11-21 19:47:42
7
To see more videos from user @zarahmarafa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About