@ussainiwal:

HUSSAINI UMAR WALI
HUSSAINI UMAR WALI
Open In TikTok:
Region: IN
Monday 24 November 2025 13:26:04 GMT
2540325
144605
2780
1480

Music

Download

Comments

jamiludanso
Jamilu Azare :
Bari muga masu kishin mahaifi Allah yasa mahaifin mu a yar Aljannah ce 🙏🤍
2025-11-24 15:43:54
3853
danwanka426
Baban Husnerh :
nidai inda SHAFA WALI ke burgeni kullun zakaga tana shigar kirki
2025-11-25 11:27:20
83
__raheenatou
GimbiyaLuxuryPalace 💥💕 :
Allah kaban arzikin da zankai mahaifiyata Saudi 🥺🙏
2025-11-24 15:52:16
922
matar__ogah0
MATAR OGAH ❤️🔐 :
Wai dama shafa wali dinnan bagobira ce haba shiyasa tasan darajar dan adam take girmama masoyanta 🙏🏻👍🏻
2025-11-24 16:26:12
325
firnur10
firnur 10 :
Allah yamiki albarka k ma yabaki masu yimiki
2025-11-24 17:29:03
102
humairaalameen4
HumairaAlameen4 Shalele :
Saida na zubarda hawaye Allqh kajikan iyayenmu 🙏🙏🙏😭😭😭
2025-11-25 17:12:39
34
kylemilner22
Kyle Milner :
ya allah dan isar annabi Muhammad s.a.w kanuna min irin wannan ranar dazanyi wa mahaifina ya allah karka dauki ran mahaifina sai na faranta masa ya allah nima ka kaja da raina yayi alfahari dani daniya da lahira sbd annabi Muhammad s.a.w 🙏🙏😭😭❤
2025-11-24 20:56:14
45
arewa_3d_animation
AREWA 3D STORIES :
wlh inason manzon Allah 😭😭😭💔💔
2025-11-24 16:37:11
50
sudosha02
Sudoshas 🥰 :
Allah yakara masa nisan kwana
2025-11-25 19:58:26
6
usarteema15
teema yar baba😘💫K T G :
Allah sarki ayaye masu dadi
2025-11-28 08:28:46
8
user600430098079
Ruky baby 350 :
Allah yakarawa baba lfy danisan kwana
2025-11-25 22:27:24
8
halyfulanijasheru
HALY Fulani JASHERU4774 :
ga wali,ga yar wali
2025-11-26 08:41:40
11
rukeeybarmo3
Rukeeybarmo :
Masha Allah Allah yakarama baba lafiya da nisan kwana
2025-11-25 09:02:31
6
user418338556
HD AUTO CARS 🚘 :
Allah ya bashi. Lpy yadawo daku lpy
2025-11-25 16:40:19
7
cool__abeedah
abeedatou_babakawu🫁💞 :
Allah ka karawa iyayenmu lpy da tsahon raiiii me amfani 🤲 yabamu arxikin da zamu faranta musu ameen 🤲
2025-11-25 09:47:04
10
abdullahi8170
Abdullahi :
Masha Allah
2025-11-26 07:33:11
5
waleeeda600
Werleyder 🫶🦋 :
Masha Allah
2025-11-25 07:55:49
5
abba_don_001
Don 001 :
Allaah ya qara miki imanii hjy shapa.
2025-11-26 11:54:25
10
phateeemah23
phateeemah :
Allah sarki muda muka rasa mahaefi allah ubangiji ya jikansu da rahama🤲😭
2025-11-25 08:39:40
43
timeless_beauty_ng
timeless_beauty_ng :
Allah ka jikan baba na Allah kasa yana aljanna😭
2025-12-13 22:26:35
5
user3266623869
Jameel Capting :
Gaga Gaba har Gaban Annabi sallallahu Alaihi wassalam Ameen Allah yabaki wanda zai miki alfarmar Annabi sallallahu Alaihi wassalam Ameen.
2025-11-26 15:00:50
8
habubakarsuleman
soul 96 :
Allah ya baki diya wandda zasu yimiki hakka
2025-11-25 06:08:38
5
maryamaliyuabdullah4
Maryam Aliyu Abdullah :
🥰🥰🥰 Gaskiya ne Allah Ya Farantamiki Yanda Kika Farantamasa Alfarman Annabi Yahanaki Jin Kunyan Duniya Da Kahira 🥰🥰 Nagode Allah Yabiyaki
2025-11-24 22:06:09
17
sayyada682
Aisha hussaini Musa :
Ashe ma shafa wali ma yar uwar muce bagobura 🥰
2025-11-25 06:40:28
15
faridashehusaad
ALHERI DANKO NE CHARITY FOUNDA :
kai masha Allah may almighty Allah increase your wisdom
2025-11-25 10:41:46
6
To see more videos from user @ussainiwal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About