@meglass08: Masu kyau, mu dinga tunawa… kyawu ba a jiki kaɗai yake ba, kyawun zuciya shine asali,shi kuma kyawun zuciya yana farawa ne daga ambaton Allah Allah ya sanya mana albarka a rayuwar mu. 🤲✨ #creatorsearchinsights #MeGlassFamily #Adduanutsuwarzuciya