@abdulsar.group: 🛑 YA KAI ME KARATU KATSAYA KASAN AMFANIN RAKE AJIKIN DAN ADAM AMFANIN RAKE??. - Mai shan rake a kan kari zai zama yana da ruwa sosai a jikin sa - Rake na maganin cututtuka da dama irin su kan sa da cutar koda Masana sun tattaro amfanin rake don haka mu ka kawo kadan daga ciki. MAGANIN DA RAKE YAKE??. Rake na maganin cututtuka hanta da na koda da kuma cututtuka da ake kamuwa da su wajen kwanciya da kuma zazzabi har ma da cutar mura. Rake na kula da hawan jini da kuma sauran cutar jini. NA DAYA (1)??. 1. Rake na kara kwaji Saboda sukarin da yake cikin rake yana karawa mai shan sa kwanji a jiki. Wannan dai masana su ka gano haka. NA BIYU (2)??. 2. Gyara jiki Haka kuma rake na sa sassan jikin mutum irin su hanta da koda su rika aiki da kyau. Masu fama da larurar fitsari sun samu sauki. NA UKU (3)?? 3. Juna biyu Ana so mai ciki ta rika shan rake domin ta samu sauki wajen haihuwa domin yana dauke da Sinadarin folic acid. Haka kuma yana da amfani ga da namiji. NA HUDU (4)??. 4. Matsalar bawali Wadanda ke fama da matsi a koda sai su nemi rake don kuwa yana da amfani a jiki saboda ruwan da ya ke shi. NA BIYAR (5)??. 5. Karfin kashi Bayan nan kuma rake na kara karfin kashi saboda yana dauke da kalshium da wasu sinadaran irin su fasfaros. Kayi amfani da rake domin samun lafiyar jikinka hakan zaisaka farinciki da rayuwarka #kannywoodstyle #nigeria #Niger #saudiarabia #nigeriantiktok

ABDULSAR-MEDICINE-CENTER
ABDULSAR-MEDICINE-CENTER
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 27 November 2025 20:12:25 GMT
64947
957
22
136

Music

Download

Comments

tije.k.t.lafiya.za
tije k t lafiya zaka gama :
marke herbal itace lamba Daya gurin magani ta duniya
2025-12-01 14:43:59
0
dan.agadez
Dan agadez issiako :
your number watsap pls
2025-11-29 09:08:41
1
hassan8460622563295
حسن بكره 8460622563295 :
👍👍👍
2025-12-04 05:44:59
0
ibrahim.abdullahi9803
HARUNA🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪 ALI :
Macha allah
2026-01-24 12:34:18
0
user4492666036268
baaka :
dan allah kataimaka minda maganin kurajen gaba
2026-01-23 00:42:00
0
ogaahmed.le.chtt
Windmädchentraum :
😁
2025-12-22 22:35:43
0
user4050732714148
Uk212 :
idan kuma baya tashi fa?
2025-12-20 13:33:42
0
soumala_8
Soumaïla_🔥 :
🥰🥰🥰
2025-12-09 23:53:52
0
user5574061754287
Agbaba1234 :
please how can get your contact or location
2025-12-07 20:35:54
0
bizoanza6gmail.com
Bizo Anza :
🥰🥰🥰
2025-12-06 18:23:47
0
hama78505
hama :
😁
2025-12-04 19:21:41
0
hama78505
hama :
🥰
2025-12-04 19:21:41
0
hama78505
hama :
😂
2025-12-04 19:21:41
0
muhammaddahruashafa
llll :
🥰🥰🥰
2025-11-27 20:24:32
0
drhafeezlawal1
Dr YUGUDA HERBAL PHARMACY 🌲 :
🥰🥰🥰🥰
2025-11-29 08:12:27
0
lawalhabibukofarg
lawalhabibukofarg :
please wani gari office naka yake
2025-11-28 18:57:32
0
waraka_daga_allah
Dr.Ahmad waraka daga Allah :
❤️❤️❤️
2025-11-28 14:54:44
0
user2807625581817danumma
dan ummah :
please location
2025-11-28 09:51:37
0
ibrahimlamin39
Ibrahim227 :
😁😁😁
2025-11-27 23:32:02
0
umar63158
umar :
Aslam Dr Dan Allah Nima inajin haka Ina hitsare
2025-11-27 23:30:11
0
rabiumuhammad8004
Rabi,u Muhammady :
inacimatsala
2025-11-27 22:58:31
0
danahali47
DR AHALI TRADITIONAL MEDICINE :
🥰🥰🥰🥰
2025-11-27 21:00:06
0
To see more videos from user @abdulsar.group, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About