@ahmaddanwudil: A yammacin yau, Asabar 29 ga Nuwamba 2025, Mai Girma tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, kuma Ministan Ƙasa a Ma’aikatar Tsaron Nijeriya, Dr. Bello Muhammad Matawalle, MON (Barden Ƙasar Hausa), ya kai ziyarar jajantawa ga ’yan asalin jihar Zamfara masu sana’o’i a kasuwar Panteka dake Apo, cikin birnin Abuja, wadanda Allah Madaukakin Sarki ya jarabta da gobarar data cinye shaguna sama da 400, tareda kone dakunan kwana da dukiyoyi masu tarin yawa.

Ahmad Dan-Wudil
Ahmad Dan-Wudil
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 29 November 2025 19:24:28 GMT
5162
380
10
19

Music

Download

Comments

matawalle4540
Usman Dangaladima :
Allah karfaffa jucciya alfarma annabi Muhammad (saw)
2025-12-04 18:15:51
0
anderson.guy8
ANDERSON GUY :
Dangulbi Gida
2025-11-29 21:17:15
0
kabir.nasir87
S.kudun Kurya :
A mika Muna sakon gadiya ta mussamn ga Mai girma Minister n tsaro mungode mungode Dodo 27 Dayardar Allah 🙏@Ahmad Dan-Wudil
2025-11-29 22:16:42
1
arcmbellogusau
Bello Magina :
🥰🥰🥰
2025-12-01 13:20:16
0
israel_szn3
Israel_szn 🇳🇬 🦅 :
😂😂😂
2025-12-01 14:34:16
0
kzkanoma
by brisster kz :
🤣🤣🤣🤣
2025-11-30 16:09:42
0
kauranamadina
Kaura Namadina :
🥰🥰🥰
2025-11-30 08:05:27
0
user8745458333926
user8745458333926 :
dodo mai Allah
2025-11-29 19:53:59
0
muhammadzailani13
muhammad zailani :
Speaker speakern kasa
2025-12-01 12:21:41
0
bashar.garba18
Bashar Garba :
Alhamduillah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2025-11-29 19:31:04
0
To see more videos from user @ahmaddanwudil, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About