Allah ya tsinewa duk me hannu wajan kashe sayyadi usman🤲
2025-12-02 11:58:13
85
Yusuf Ibrahim :
Allah ya Kai haske kabarinshi
2025-12-01 22:12:20
51
Khaleepha__Textile :
gaskiya Albany akwai ilimi
2025-12-02 00:09:39
37
Sadeeq safwan :
tsarki ya tabbata ga Allah Wannan Kalmar itace bakandamiyar sheikh Albany Allah yajikan sa da rahama
2025-12-09 07:26:58
4
Official ariscoo :
@Official ariscoo: Allah ya jiqan SHEKH Albani Zaria da Dr idiris tare da SHEKH jafar Allah ya musu rahama Allah yasa aljannar fiddausi makoma agaresu Wlh munyi rashi wanda ba zamu taba samun kamarsa ba Allah ya albarkaci bayansu datamu yahayyu yaqayyum 😭😭😭🙏
2025-12-02 21:17:57
12
user70740317332 :
Allah yatsine musu yawarwatsasu a wuta😭😭😭
2025-12-02 14:24:29
9
sadeeqfulani3 :
Allah yajiqan iyayena, Allah yajiqan malaman mu na sunnah gaba daya da rahma
2025-12-02 19:44:17
14
👉Ibrahim KGG1 Mai Sana A Goma :
Na Am Malam Gaskiyane ✍️
2025-12-02 11:20:56
6
Aminu musa bala :
Allah ya saka malam
2025-12-02 16:31:03
6
KWANKWASIYYA_FOUNDATION :
allahu akbar 😭 wanda akaiwa bishara da aljanna sama da sodayafa kenan
2025-12-01 23:24:30
20
AK@DAN:MUSULMI :
malam akwai hausa allah yagafarta masa zunubansa allah yabashi aljannah firdausi