Wanda yayi murna shima Allah ya yassare mashi yakai mutanen gidansu 🥰
2025-12-02 20:05:45
1099
Baiwar Allah 💕💝💙💚💜 :
Allah kabani dukiya in Gina gida in rike kanina dukansu wlh in cire musu duk wata damuwar su wlh Ina son Yan uwana banso ingansu adamuwa more especially kanwata 😭😭😭😭💃Allah kabani sana ar dazan rike su ya Allah wlh Ina son iyayena da Yan uwa nah kamar inkashe kaina akansu 😭😭😭😭Allah kaga nufi nah na Alkhairi neh akan iyayena da Yan uwa nah 🙏🙏🙏🙏😭😭
2025-12-02 18:11:04
450
Hamza Rabiu Ibrahim :
Umrah package start from 2.5 to 2.8 the price is defense on your agent. so let's count 😂
2.5 x 10 = 25Million.
2025-12-02 20:18:06
395
KURNA🫶 :
someone should say money na water 😅🖤
2025-12-02 17:11:20
598
H jegabross😎 :
Dole kuddi suyi albarka 🥰🥺
2025-12-02 14:09:00
579
Habiba Gombe :
mutane kuji tsoron Allah wlh kunacewa tanakazakaza yarinyarnan naima takeyi tanakasuwancinta kunata jifanta da wasu munanankalamai da bakuda tabbas akai wlh Allah sai yamata sakayya akan kalaman dakukeyi akanta nakazafi
2025-12-02 19:45:46
73
💝nana aisha💕❤️ :
bayan wuya sai dadi,Allah ka azurtamu arziki mara yankewa arziki na alkairi kin burgeni🥰🥰😂
2025-12-02 14:05:00
122
🧕💕 :
she just want the happiness of her family ☺️
2025-12-02 14:35:13
207
mm zarah🥰 :
wlhy kunburgeni Allah yasa muma muna da rabon zuwa
2025-12-02 13:38:52
127
Siyama🥰 :
Is good to have a bread winner in family more blessed dear
2025-12-02 13:33:03
158
matar mijinta♥️❤️♥️ :
😭😭😭dan arzikin manzon Allah s a w kiyimin addu'a nasamu haihuwa mai albarka amen ya hayyu ya qayyum Allah ya qarfi ibada amen
2025-12-02 18:48:07
43
Meenerhskitchen _nd_cakes :
Allah ubangiji kabani arzikin da Zanyi wa yan gidanmu haka
2025-12-02 22:05:28
36
jamil skipper :
rahmah allah yayiwa rayuwa albarka ameen
2025-12-03 14:36:17
9
Ummy Namadi :
Allah Ubangiji ka cika min burina na ginawa mahaifiyata gida na kaita Makka da kudin halak Allahumma Ameen ya hayyu ya Qayyum
2025-12-02 22:04:01
8
KING_LAARI :
KARFA A MANTA AYIWA ANNABI SALATI 👏❤
2025-12-03 22:20:25
6
💫ZAINAB💫 :
Allah yanunamin haka nida family dina🤩
2025-12-02 23:26:59
5
sadiik.bello :
Da Ni Macece Da Sei Nayi Sana'ar Karuwanci 🥰
2025-12-03 12:23:01
18
m0myzeey :
Allah sarki abin sha'awa wlh
2025-12-03 13:15:06
7
Al,amin :
wlh Yau kika fara birgeni Masha Allah more bless sister
2025-12-02 16:43:13
48
BABA OLY :
wlh san da nayi kuka muma allah ubangiji kahore mana yah Allah,muzamo silan farincikin danginmu
2025-12-03 06:01:18
13
KING CHALLOW BICHI :
allah dan annabi muhammadu duk mai burin zuwa ziyartar kabarin Shugaban halitta allah kabamu ikon zuwa sbd annabi Dan allah kuyimana like
2025-12-03 07:45:29
19
Sabuk shoes & bags factory. :
masha Allah🥰 Allah yaci da wadanda ke da bukata zuwa alfarmar annabi
2025-12-02 21:38:13
9
SON_OF_DUBAI💪 :
jama'a ku furta alkairi pls 🙏
2025-12-03 09:52:03
11
To see more videos from user @rahamasaidu2, please go to the Tikwm
homepage.