A wannan jumma'ar mai albarka ina miki fatan dukkan alherin da zuciyata ke roka miki kullum Allah yayi miki jagora a duk inda kika dosa ya tsareki miki zuciya da lafiya ya daka miki nutsuwa a kowanne lokaci ina rokon Ubangiji yasa wannan jumma'ar ta zamo ta albarka a gareki ya kara mana fahimta soyayya zaman lafiya a tsakaninmu jumma'at mubarak
2025-12-05 05:52:56
4
Respect 🦅 :
A wannan juma a mai albarka ina miki fatan dukkan alherin da zuciyata ke roka miki kullum Allah Yayi miki jagora a duk inda kika dosa ya tsareki miki zuciya da lafiya ya saka miki nutsuwa a kowanne lokaci,ina Rokan ubangiji yasa wannan juma ar ta zamo ta Albarka agareki ta kara mana fahimta soyayya zaman lafiya a tsakaninmu juma at Mubarak hayaty ❤❤️
2025-12-04 22:59:11
7
The_credit_lady :
🥰🥰
2025-12-05 05:10:15
1
king*--* of*---*sifin *--*aiki :
🥺🥺🥺
2025-12-04 23:32:44
1
Hassan :
💯💯💯
2025-12-04 23:48:06
1
𝑪𝑯𝑨𝑴𝑺𝑶𝑼⚔️𝑴𝑨𝑪𝑯𝑬𝑲𝑰 :
🥰🥰🥰
2025-12-05 00:02:39
1
alhaji b retunr :
❤❤❤❤❤
2025-12-05 00:49:20
1
💫zakiyyu💫hadimi120💫 :
🥰🥰🥰
2025-12-04 18:21:43
1
amiru2345 :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-12-04 19:04:05
1
binauwal 27 :
👌
2025-12-05 01:04:20
1
põrtãblê üsmãñ :
🥰🥰🥰
2025-12-05 22:22:28
0
Majid Jibrel :
🥰🥰🥰
2025-12-04 21:07:02
0
To see more videos from user @queensaf05, please go to the Tikwm
homepage.