@sabir_dubmaster: LISSAFIN KADDARA FASSARAR SULTAN wato prabhas a wannan firm din yana karanta tafin hannun mutane don lissafa kaddarar mutane, ya faɗa musu abin da zai faru a rayuwarsu inde ya karanta tafin hannun ka toh zai fadamaka makomar rayuwar ka har ajalin ka zai fadamaka #video #clips #sultan #firm #done