@abba_elmustapha1: GASKIYAR MAGANA KENAN DAGA BAKIN MADUGU. S A I G O D I Y A #abbanaabba2027 #saigodiya #kanostatecensorshipboard #kwankwasiyyatiktok #kannywood
Wallahi kwankwanson sak kamar su daya da babana Allah yajikan babanmu yasa yahuta 😭😭Ina kaunar kwankwaso sabida mahaifina
2026-01-03 07:48:57
253
MM KIDS😍 :
Baba ya tsufa🥺Allah ya bashi shugabann kasa 2027 ya Alllah
2025-12-04 20:02:20
135
Arleeyou :
Sheikh guruntum ma yafada🥰
2026-01-24 18:17:14
10
MamyKaraye :
Allah yakara maka hakuri shugaba Allah yayi maka president masoya kwankwaso kuce Ameen
2026-01-28 23:03:55
9
fave💦💫 :
Nidai ba yar Kano bace but Allah yasani ni Masoyiyar kwankwasoce 🥰Allah yakare mana Kai
2026-01-27 00:42:26
3
AHMATHDY😎🌐 :
karyane Abba baici amana ba
2026-01-29 14:30:43
0
Ameerah😍 :
kai inason baba kwankwaso a auraminshi Koh na shiga duniya🥺😂😂😂
2026-01-03 22:29:38
0
Humaira minipay :
duk wuya duk dadi agammu jar hula
bamusan kowaba Banda Dan musa ♥️🤍♥️
2026-01-04 15:52:06
0
Aisha Ibrahim Madina :
Ko anso ko anki siyasan kano sai inda kwankwaso yada. Kuma yanda ya dama, haka za’a sha.
2026-01-01 10:07:20
3
lilly :
absolutely 💯 🥰
2025-12-04 20:02:39
2
Abdul MK :
Allah yayi Jagora mai gida💪
2025-12-04 20:28:46
2
Ammun Riyadh :
kwankwasiya Amana Amana se dan Amana wlh
2025-12-05 08:02:20
5
✈️Ahmed Haruna Abdullahi💫💯 :
🥰🥰🥰
2026-01-28 13:28:32
0
gaddafisaidu09 :
😁😁😁
2026-01-04 08:40:12
0
P..IKO M N Y :
🥰🥰🥰
2026-02-02 20:31:40
0
salisushehu923 :
duk wanda yafahimci tsula 😂 yana cikin yar lukutar masifa yamun like 😂
2025-12-31 05:56:35
40
@officialyarbaba :
kaima maci amana ne kwankwaso😂😂😂
2025-12-05 06:48:51
28
Autar marayu 💝✅ :
madobi da kanta Kano da kanta Nigeria da kanta 😍😍🙏🙏🙏 Allah ya kara lfy da jinkiri mai albarka baba
2025-12-05 00:33:49
24
Samha fans Abba :
Albarkacin annabi da Al qur a'ni zamuyi arziki insha allahu
2025-12-04 19:03:32
21
Sūbżērō :
Mutumin nan mawaqi ne ko😅
2025-12-05 06:41:43
14
king-I-B :
wallhi karya kake
2026-01-02 22:36:19
10
JABIR ABBASIYYA TEXTILE 🤝👍 :
Madugu muna bayanka🥰
2025-12-31 19:05:07
8
Sūbżērō :
Shiyasa mukaga halinka na mugunta ya fito😁
2025-12-05 06:40:48
8
Sharif umar :
Tsulah yasha wuya yana son wa’azi amma yakasa 😒
2025-12-07 09:01:35
7
Eivroo :
wai qazuwa gareshi ne kokuwa
2025-12-31 14:31:08
6
MAI❤️ZAMANI❤️GOMBE 🚛🙏🙏 :
madugu daram dam
2026-01-03 18:13:41
6
MENTOR :
Malamai Sun dade suna fadar wannan ai
2025-12-04 22:13:13
6
Abdul B M :
A lafiya zaka gama Jagora Madugu mai Allah ✌️
2025-12-04 21:28:07
6
yunusaibrahim :
ni fa dole Naso Kwankwaso domin yabiyamin kudi nayi karatu kyauta 😊
2026-01-02 22:03:24
5
Shehu Ali maye :
gaskiyane jagora nagari
2025-12-05 00:49:51
5
Amrah💞💫 :
Ya Allah,
Ka sa salla ta zama abin so a zuciyata, ba nauyi ba.
Ka tashe ni a lokacinta, Ka ba ni ikon tsayawa a gabanka ba tare da jinkiri ba.
Ka cire sakaci da kasala daga zuciyata,
Ka sa salla ta zama haske a rayuwata, da mabuɗin dukkan alherina.
Ka karɓi ibadata, Ka yafe mini kura-kuraina.
Ameen ya Rabbil ‘aalamiin 🤍
2026-01-03 16:51:26
5
His favourite 😍 :
jan biro maganin daqiqin yaro
2025-12-04 22:23:15
5
dan.katsinawa,1$2$3$bdw dlj wl :
kaji waliyi namu🥰🥰🥰
2026-01-05 11:40:58
4
aminuusainikale :
gaskiya ne madugu
2025-12-04 19:47:53
4
DAN ATTAJIRA :
wlh haka ne 👌
2025-12-04 23:53:55
4
Mahmud S Nuhu :
True Sir
2025-12-04 19:06:51
4
Abdullahi mamah :
Zancen azanci daga bakin masu hikima
2026-01-03 12:06:04
4
Sahibulhusni :
Wannan gsky ne magudu 😍❤️
2025-12-04 22:21:27
4
Abdulkarim Sabo Ringim :
gaskiyane oga
2025-12-05 03:00:00
4
Salma Muhammad ARB 🇾🇪🇳🇬🦋 :
dik inda kake muna tare dakai💔🙏💞
2026-01-03 19:24:03
3
🕋_AY_ H A I D A R☪️📿 :
Jagora ❤️💪
2025-12-04 19:59:29
3
khaveeru1 :
yanzu haka fa wani yana nan yana bin comment section yana karantawa yana murmushi ko
abokina yane 😁
yi min like ka cigaba😁😁
2026-01-03 13:06:23
3
realsayyadazafzafa :
mayaudari duk bakin daya d Abba kurim dabara SIYASAR ce. hk kuka yi a PDF km ina marig musa gwadabe d sen hamisu Dan wawu d dauda gala ai kaci AMANAR
2026-01-03 14:22:00
3
Mustee_Automobiles :
Wannan gaskia ne.Allah yasa mudace amin
2025-12-05 05:41:35
3
Sheikh M.Lawan triumph :
kaji Dan wahala
2026-01-03 02:33:27
3
alkasim lejet. 07043315303 :
gaskiyane
2025-12-04 19:33:50
3
Anas4960 :
Allah ya kara daukaka
2025-12-04 23:15:20
3
sarauniyasangaya :
Jagora muna cikin tashin hankali irin na siyasa😭
2026-01-02 09:09:17
3
Zeebah52 :
Wanan haka yake madugu namu 🥰🥰🥰🥰🥰
2025-12-31 11:16:55
3
Tarasulullah1 :
Bauna mai tafiyar kasaita🥰
2025-12-06 06:01:13
3
AD Tex :
Mikiya mai hangen Nesa Dan Musa ya Allah yagajiyarda makiyanka ko Ina suke 💯💯💯
2025-12-05 09:18:15
3
abbayakubu800 :
Abbanmu mutumin kwarai na
2026-01-03 15:14:30
2
Dan aline :
Sai oga
2025-12-05 22:05:25
2
Khalifa muktar G_k :
Ubangiji Allah shi qara mai lafiya da nisan kwana mai albarka darajar manzo Allah S A W 💪
2026-01-03 14:22:03
2
Iliyasu Sale 07030680768 :
Allah ya aminche kasami kasarnan
2026-01-03 13:58:03
2
Sameeblack🖤🦋 :
dattijon arziqii🥰
2026-01-31 23:33:23
2
To see more videos from user @abba_elmustapha1, please go to the Tikwm
homepage.