@rfi_ha: A wannan mako ne Mai martaba Sarkin Gumel Alhaji Dr. Ahmad Muhammad Sani (CON) ke cika shekaru 45 akan karagar mulki. A hirarsa da wakilin RFI Hausa Abdulƙadir Haladu Kiyawa albarkacin bikin, mai martaba Sarki ya jaddada godiyarsa ga al'ummar masarautar bisa yadda suke bashi goyon baya tare da yi masa fatan alkhairi yayin da ya ke cika shekaru 45 akan karagar mulki. #trending #viralvideo #hausatiktok
RFI Hausa
Region: NG
Thursday 04 December 2025 20:18:52 GMT
Music
Download
Comments
Naseergumel :
🥰🥺Allh kawara sarkin mu lpy❤❤
2025-12-04 20:27:53
35
ZAKIRAI :
Duk Wanda baya kaunar Sarkin Kano Aminu bana kaunarsa
2025-12-04 23:59:20
26
rapshja :
Allah ya gafartawa mai martaba Sarkin Gumel. ALHAJI Dr Ahmad Muhammad Sani II
2026-09-04 21:01:45
1
Isah Jalayi :
Ubangiji Allah Ya jikansa da gafara
2026-09-03 19:02:53
2
pretty@gml :
i really really love you our king our hero you are the best king in the whole jigawa state may Allah bless you we really love you
2025-12-05 06:05:31
9
𝓗𝓮𝓻𝓷𝓲𝓮𝔂__ :
Allah y karawa sarki lafiyaaa 🤲
2025-12-05 07:55:47
7
mag_footwears :
Allah yakarawa sarki Lpia 🥰🙏🏻
2025-12-05 07:01:18
4
bello121 :
Allah ya karawa sarki lafiya
2025-12-05 09:56:35
4
safiyya_ummei :
Allah ya qara lpy baba 🥹❤️
2025-12-05 06:57:55
5
SARKIN YAKII :
ran Sarki Yadade
2025-12-05 20:49:03
4
Mubarak Maje Aminu :
Allah Ya biya bukatun mai martaba sarki ✊👑❤️💪
2025-12-12 19:09:24
1
Arma Usman Hamid Gumel :
Allah karawa sarki lafiya 🤲
2025-12-05 13:19:42
4
Fatima✨❤️ :
Allah qarawa sarki lafiya Ameen 🤲❤️
2025-12-05 12:10:34
4
fineboy360 :
Long life my king 👑👑👑 more grace
2025-12-05 18:37:11
3
user7209817765589 :
sarkinmu adalin sarki 👍
2025-12-10 14:47:21
1
Preeet128 :
Allah ya yafewa saki kura kuren sa yasa shi Aljanna 🤲
2025-12-05 13:07:02
3
maryush_04 :
Allah ya qara lfy baba🥹❤️✊🏻
2025-12-06 02:18:13
3
Naseergumel :
Wlh nima kuka nakeyi yanzu haka🥺🥺🥺❤ mutumin kirki ne wlh ❤🥺
2025-12-04 20:35:35
7
AMG~CLOTHING COLLECTION 🧥 :
Allahu Akbar
Allah kara lafiya da nisan kwana mai albarka 🤲
2025-12-07 12:42:02
1
Naseergumel :
🥺🥺 Ina kaunar bawan Allah nnn 🥺❤❤
2025-12-04 20:30:13
3
phareedarh :
Allah ubangiji ya qara maka lpy
2025-12-08 20:14:27
1
4388@ kingmessijr :
Allah karawa sarki lafiya
2025-12-06 00:08:26
1
⚡️ çĺèvèŕ Ɓɓŕ ⚡️ :
Allah ya karawa sarki lafiya 🥰
2025-12-07 13:09:09
1
Napheseer :
Allah ya karawa sarki lapia
2025-12-05 07:50:30
3
fiddausi suraja gumel :
Masha allah mai lautai gaba daya allah ya karawa rayuwa albarka allah ya kara lafiya da nisan kwana mai yawa allah ya karo shekaru masu albarka
2025-12-06 01:21:03
2
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.