@realmahrazhamraz: Behind The Scenes Kannywood #viral_video #kannywoodtunabaya #kannywoodcelebrities #kannywood_exclusive #filming

Mahraz Hamraz
Mahraz Hamraz
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 06 December 2025 09:53:09 GMT
2571491
73282
670
1163

Music

Download

Comments

khairat155
YAR MUSULMAI :
wacece aka ture gefe Dan Allah
2025-12-06 14:58:01
20
meerash006
meerash😘 :
Auta kenan amma bara nayi shiru 😳kai baxan iya yin shiru ba wlh kamar an soya kaxa 😂
2025-12-07 14:46:29
134
khaddy18
Deejah 🌹 :
Da nice najamu ta ture haka bazan Kara yadda na fito a film ba🥺💔
2025-12-06 11:44:46
183
hajiyanfaraa0
matar mijinta ♥️ :
yanxu sai kun hada fitina hankali ku zai kwanta ko 😏😏
2025-12-06 15:53:42
40
maman.hameedah
maman hameedah :
tab innice ke b safana wlh sainaci uwar najamu🤣
2025-12-06 18:06:57
73
bilkisu.sulaiman
Gimbiya bilqeesu ♥️ :
2025-12-06 16:23:33
79
sharifumar5
sharifumar5 :
Kuma wai maza nagari suke so koh😒
2025-12-07 09:30:10
7
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Akwai shegiya da ta isa taimun haka ban kurma ashar ba 😂😂
2025-12-07 22:58:41
10
amina.umar684
Yar'mammarh :
Najamu Raini😏ai dagani zatayi rainin Gajerar banza😏itama wani Soko da ita Kuma wai ta matsa😂😂😂😂
2026-01-09 18:16:12
0
ashanty968
Sayyada Aisha❤️❤️ :
Wlh Ina kaunar annabi Muhammad 🥰🥰
2026-01-19 08:35:27
16
missinnocent80
Miss innocent😇 🩷🦋 :
Wlh dani ta ture sae na zabga mata tafi
2025-12-07 08:27:35
6
deejerhstreat
Deejerh's Treat :
wa aka ture?🤣
2025-12-25 19:25:06
0
saadatu.isah53
yar iyaaa😏🙄❤️ :
❤️:❤️:Allah kasan iyayemmu a aljanna mafificiya
2025-12-08 09:02:12
5
faheemerh8
18 October 🎉🥳🎊 :
yan comments section kuji tsoron Allah kubari bala'i yayi sleep 😂😂
2025-12-06 15:56:50
9
khady_isah_muhd
🦋✨khady✨🦋 :
yan comment yaushe zamuje dubiya,ashe autah konewa tayi a fuska😂
2026-01-15 14:41:10
3
ukthy_13
Ukthy🧕🏻📝 :
Kwaila kin ture uwarki
2025-12-07 13:09:18
5
aishaumardattiy37
Aisha ud :
Abunan Da najamu tayi har taban haushi wlh😏
2025-12-06 15:35:33
7
ibrahimallasan1
Ibrahim Allasan flingue🇳🇪 :
wlhi mukula da sallah akan lokaci 🙏🙏🥰
2026-01-05 17:25:33
3
mrs.dankanteey
Mrs.Dankanti❤️‍🔥 :
Gaskiya safana Kada kiyarda 😂
2025-12-17 18:25:13
2
_babynirah35
moon❤️‍🩹🥹ꨄ :
Wlhy auta kamar stohuwa 😂😂
2025-12-08 16:05:49
3
dr.aisha.silame
Dr Aisha silame :
kuma wallahi tallahi tafisu Diri
2026-01-24 12:28:40
1
khadmom01
khadmom exclusive :
amma ko wasa ne najamu bata kyauta ba
2026-01-18 12:06:08
1
autahaseena346
Auta Haseena :
Aiko baza'a min like ba saina yi comment🥰🥰🥰
2025-12-08 18:57:29
2
maryamhassanjahun
🍀Maryam Jahun🍀 :
Ehmana najamu on top 🥰
2025-12-07 14:14:29
3
zainabadamu808
BEAUTY :
ya subhanallah ,nagama Kallon vedion wata malama tana Jan kira'a harda hawayena karatun qur'anin ya shigeni kawai nagama ji saina tsundumo Nan 😰
2026-01-14 18:33:54
1
To see more videos from user @realmahrazhamraz, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About