Dan Allah yan uwana ina fama da rashin lafiya mai zafi ina bukatar addu'oinku nagode.
2025-12-07 14:31:48
692
Bashir :
Ya ci Sa'a ba wajen Sayyadina Umar yafara zuwa ba 😅
2025-12-07 05:29:40
446
zaiyadmustapha :
Har dahiru Bauchi ya koma ga Allah bai taba irin wannan krtn ba Amma a haka suke zagin ahlul sunnah da makiya annabi kaicho 😢
2025-12-07 11:55:36
213
Sageer Muhammad :
wlhy karatun malam akwai dadi, tun yana da rai muke zuwa 😢
2025-12-07 09:58:22
198
mnasir7655 :
Allah kasheda malam yayi iya kokarinsa wajen isar da salon ka Allah ka jaddada rahamarka a gareshi da sauran iya yen mu baki daya 🙏
2025-12-07 20:16:19
132
Hamxa yahaya giwa assalafy✅ :
Tsarki ya tabbata ga Allah
2025-12-07 21:05:12
17
عائشة🤍 :
Ya Allah kabani lafiya, miji nagari, Allah yasa inada rabon yin aure a duniya.
2025-12-09 00:15:31
28
Herroon :
Allah yaqara mana son manzon Allah acikin zuciyarmu
2025-12-07 11:26:37
71
faridatou :
SAW
2025-12-08 05:26:29
18
Habib muawiyya :
Son annabi s a w 🥰 wlh dadi ne da shi Allah ka barmu da sonsa 💯
2025-12-09 16:02:11
9
det :
saw💘
2025-12-08 08:16:06
8
Yusuf iliyasu :
sallallahu alaihi wassallam
2025-12-09 17:07:02
10
Suleiman Adam :
ameen
2025-12-08 06:50:21
8
Twins girl👩❤️💋👩 :
Allah ka barmu ta manzon Allah s a w
2025-12-19 08:19:19
18
Umar Uban dabx :
Allahu akbar Wani Abu Sai manzan Allah 😊❤️
2025-12-19 21:36:28
9
Alhajiibrahim :
pls I want to save the video
2025-12-20 08:05:25
9
Kamaludden Muhd Mahdi :
MUHAMMADUN RASULULLAH💯💯💯
2025-12-19 09:25:47
8
€€¥¥Um@ryoka :
Allah yakanka da rahma😭😭
2025-12-18 21:58:49
8
'£00damm## :
allh kabamu ikon Kula da Salah
2025-12-12 01:34:01
15
Mustafa senior man :
sallallahu alaihi wasallam
2025-12-07 14:03:24
22
Mnicechaps :
gaskiya ban yarda da wannan hadisin ba yanda nasan Manzon s.a.w yake da yafiya bazaice aje a kashe wani ba dun ya sageshi.
2025-12-07 16:46:48
37
m_nanah beauty :
yabon ma'aiki BA haramun bane
SAW🥰
2025-12-07 10:40:18
75
Khadijah Abdullah :
Dan Allah a bari muyi saving
2025-12-08 08:13:57
21
Boter’s.ng :
I may not be here one day , but my comment will remain , and future generations will read them , so i bear witness that there is no deity but Allah , and prophet muhammad (peace be upon him ) is the messenger of Allah❤️.” Whoever reads this , may you be my witness on the day where we should be brought forward before our Rabb
In shaa Allah. May Allah forgive our sins amen✨️🙏
2025-12-08 13:48:11
46
dan appa king official :
inci darajar manzan Allah ayimin lake please 🙏
2025-12-08 14:57:16
10
To see more videos from user @sunna_tv2, please go to the Tikwm
homepage.