duk matar da take Hana kanin mijinta Abinci ALLAH ka sakamai eheeee
2025-12-19 10:36:27
17
kiddiesnmamas enterprise :
wataran nima inshaAllah zaa wakeni as sarauniyar laces na maiduguri inshaAllah💃
2025-12-07 10:03:42
451
yasirtara :
Naziru sarkin waka duniyane muhadu anan Naziru fans🔥😍
2025-12-07 09:55:32
784
young ab :
As you rush check comment section, na so God go rush bless you. 😂
2026-01-12 14:15:02
34
The Love King 🖤👑 :
I wan see this guy transaction history 😓
2025-12-07 13:48:06
230
🇬🇦OGA BOSS🦅 :
I am grateful for what I have today and I always thank Allah for every blessing. I believe in His plan and I trust His timing. One day, In shā’ Allah, I will achieve my dreams and buy a luxury car from Sarkin Mota Company. I keep hope alive, work hard, and rely on Allah, because hope in Him never fails.
2025-12-14 20:53:44
10
zainab bature :
allahumma arzukuni 🥹 fi sayyara
2025-12-09 22:24:18
10
Teemarh🦋 :
Ynx fa mutuwa zamuyi mu bar komai a duniya Allah ya sa lahirar mu tafi duniyar mu kyau🙏🙏
2025-12-18 20:42:49
10
. :
dan Allah ya sunan Waqar Nan?😫❤
2025-12-22 16:58:50
7
Prince Baffa :
gaskiya naziru ya Iya Waka wlh
2026-01-03 10:33:41
5
Mrs A❤️🌸 :
Allah yasa afi haka shikuma sarkin waka yakara basira🥰
2025-12-21 22:46:53
7
ameer :
ga Sarkin wakan duk duniyar hausawa ga Sarkin moton duk duniyar hausawa 🥀🥰🥰🥰❤️❤️❤️🤣🫂🫂🫂
2025-12-21 16:48:25
6
aishasalihu4 :
Wakar tana min dadi amma danaga yadda yake bin wakar senaji kamar tafi dadi😅