@naayrahs_bliss: Mutanen da suke fara complain Akan cewar muna kawo labarai marasa dadi mostly sune suke aikata abin da muke magana akai. Idan labarai Masu dadi kuke so kuje ku karanta love novels, mu dai zamu ci gaba da kawo matsalolin da ke addabar Al’umma muna bada shawarwari Akan yanda za’a shawo kansu. #1millionviews #creatorsearchinsights2025 #fyp #2025 #viralvideos
maganar gaskiya wata yarin ya da raayin iskanci itace ke jan raayin namiji
2025-12-08 11:07:10
14
※Abu-Ruqayya※💻 :
Nidai a iya sanina, wallahi mafi yawancinsu dason ransu. akwai yarinyar da a fili ta fito tacemin wai inyi mata taji me mukeji, dayake ni inada Mata. nace mata Ina 'yaya mata idan nayi nima za'aimin komai daren dadewa.
Allah ya tsare mana imaninmu.
2025-12-08 12:56:03
9
HAYDAR FURNITURE & INTERIOR 💙 :
Allah ya tsaremu daga zina
2025-12-08 09:25:45
9
mk Yola 🤴 :
fyede ya Mata ne?
2025-12-09 09:23:12
7
umar haruna888 :
nima natabayin haka kuma allah yasa tasauka lafiya 🤣🤣🤣🤣 kuma nangabama zankarayi🤣🤣🤣
2025-12-09 16:59:41
0
Herleemzy :
kwana biyu bana ganin post naki
2025-12-08 07:56:14
6
LIDO :
wlh matan ne in banza
2025-12-21 13:46:06
2
yamalam125 :
read that again😂🥰
2025-12-08 20:17:02
3
Mommy sadip :
👍👍👍yes
2025-12-08 10:52:39
2
khadybash_luxury_wears :
Ya Allah karabamu da baqar kaddara
2025-12-08 19:16:42
2
Abu sadiq🇵🇰🇸🇳🇮🇶🇳🇬 :
Allah yakare gaba dabaya
2025-12-08 19:06:57
2
Abdul fresh 101 :
wlh kuwa hk yan kutumar uban 😔😔😔
2025-12-08 17:12:16
2
DIRIBO 201623 :
wallahi yanzu mata ke lalata maza
2025-12-11 15:26:03
1
binauwal 27 :
Subhanallah Allah yatsare imanin mu🤲🤲🤲😭
2025-12-08 17:04:06
2
Uthman_Zunnurayn :
Allah Ya miki albarka
2025-12-08 12:39:51
3
Aliyyu Abdullahi✨ :
Allah yashiryemu
2025-12-08 11:01:19
2
Zee Muhammad :
Hmmm
2025-12-08 08:29:20
3
MurtaLa Jr.🦅 :
Allah ya shirye mu.
2025-12-08 07:55:19
4
zee's cakes and more :
innalillahi,🤔🤔
2025-12-08 15:04:21
2
DRAGON ENG'R :
Gaskiya ne wlh
2025-12-08 11:05:36
2
Sy :
😭😭😭😭😭 Wayyo Allah 😭
2025-12-08 10:53:20
2
To see more videos from user @naayrahs_bliss, please go to the Tikwm
homepage.