wallahi nikuma nakasa tinkarar mace ince mata inason ta
2025-12-08 08:03:01
21
thebarristerdrs :
Allah sarki yau nacire hope ɗin soyayyar budurwa na 😢😭
2025-12-08 23:13:24
10
💫K Boii💫 Kapanchan :
abokinane yake son budurwa amma banson Yana sonta ba Nima naje nace inasonta Kuma yanxu nafada sonta sosai Kuma banason cin amanar abokina ya zayi yanzu shawara don Allah