@dr_salihannur: Dr. Salihannur) Ovarian Cyst #salihannurmedia #video #videoviral @Dr. Salihannur

Dr. Salihannur
Dr. Salihannur
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 08 December 2025 08:09:42 GMT
109949
5220
151
409

Music

Download

Comments

1madarasatularuss1
ummu Aisha :
Dan Allah mlm kayi magana akan pcos
2025-12-08 16:45:10
19
faizamumar418
FMU GIGINYU :
gsky yanzu ovarian cyst yanadamun mata sosai wlh
2025-12-09 08:30:35
12
zeeyzangocollection0
zeeyzangocollection0 :
Wallahi tallahi Yanzu haka shine akace ina dashi yakai 3.6
2025-12-09 21:36:45
0
hauwwaismail0
Sacred smoke 🦋 :
wayyo pcos 😭😭😭😭
2025-12-08 17:37:19
7
maryamulfaheemah
Maryamulfaheemah :
Ai inaga Ovarian cysts yana daya daga cikin ciwo mafi azaba🥺amma Alhmdullahi Yanzu an ciremin kuma na samu sauki gskia😭
2025-12-10 21:13:33
2
dona.incense
Dona incense :
don Allah malam acire min ovarian cyst da fibroids yanzu wata 11 kenan amma har yenzu shiru ba ciki a taimaka da magani
2025-12-09 07:05:01
2
user3730287782586
ummu aryan❤️ :
Wlh Ina fama dashi ga ciki dan Allah Meye maganin ne?
2025-12-10 12:39:17
2
sadeeya398
user7015422782382 :
dn annabi muhd SAW kabamu maganin ovarian cyst Dana urine fabroid,wallh inajin bayaninka Ina kuka😭😭
2025-12-24 21:58:22
0
user7095669898162
user7095669898162 :
aslm laikum malalm ina da cyst sau biyu ana min aiki amma yanzu nasami juna ina bukatar shawarka, nagode
2025-12-26 14:58:35
2
xeenerth786
Next level spa and more786 :
Dan Allah malan yana bada magani ne idan Anasan ganinsa ina yake ?
2025-12-09 22:41:16
2
rabiatu4135
Rabiatu :
innalillahi wainnailaihi rajiun nima haka akace inadashi
2026-03-06 14:28:07
1
sameebuhari35
sameera Buhari :
Hmm haihuwa ta uku amma Wai inada ovarian cyst 😭
2026-01-09 18:15:20
3
marifashion.1
marifashion.1 :
Wly abunda ke damuna kenan chekara daya
2025-12-10 15:41:02
2
tdaura08
🦋T~DAURA🦋 :
saida akaciremin nasamu nutsuwa Allah yasa kwanana Yana gaba Dan bansan inada appendix ba Saida akayimin aiki ovarian cysts akaga appendix tafara cin hanta Allah kakaramana lfy
2025-12-11 21:44:25
0
nanafareeda
Nana fareeda :
Malam don Allah meye maganin tube blocked
2025-12-16 21:34:04
1
nasibaahmadsharif
🌹 Oumammar 🌹 :
malam PID fa Dan Allah 😢
2025-12-08 13:11:27
3
user818811592239
queen hadiza :
slm inada bukatar magani overian cyst shiyake damuna
2026-01-15 20:37:15
1
khadeejershennah
KADEEJERS HENNAH :
Allah kayayemana chiwon Dan albarka annabida alkurani
2026-01-14 19:08:35
1
hernny.global.ent
hernny global enterprises :
maganin endometriosis nake Nema🥹
2025-12-10 19:54:52
1
mubarakaenterprises
mubaraka enterprises :
waidan Allah miyasa inata magana xansai magani Amma Baku Kula mutani
2025-12-08 17:48:50
1
zeemama011
zeemama :
Assslm Malam, Dan ALLAH 🙏me ke kawo myometrial cyst 😭a lokacin ovulation ovulation Phase
2025-12-08 19:53:06
2
fateelula
fateelula :
assalamualaikum
2026-02-04 20:06:54
0
user807556012935
Mrs umar :
dan Allah sanyin mahaifa
2026-02-28 15:04:29
0
ummuhumairau
ummuhumairau :
maganin fa malam Dan Allah Atemaka mana
2026-05-13 17:17:39
0
khadijahlabaran
KHADIJAH 🧚🏻‍♀️ :
Allah ya kare mu masu shi Allah ya basu lapiya
2025-12-08 14:20:54
1
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About