@jibriltophausa: Amani 1

Jibril Top Hausa🛍️
Jibril Top Hausa🛍️
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 08 December 2025 22:09:11 GMT
2619409
161762
3969
4310

Music

Download

Comments

autar_mama0
umàr___bakaji :
Wato bazakasan tiktok ana like ba saikace muhammadur rasulullah
2025-12-09 18:18:24
2191
zuntunlissafi
zuntunlissafi :
masu juna biyu Allah ya saukesu lfy
2025-12-09 07:11:15
2045
sdq591
Ãbü Sãdëēq  ❤️ :
Wanda ya yarda karya takeyi yamin like
2025-12-09 06:40:58
2013
bashmeend1
bash meend :
:Ya ALLAH duk Wanda basu da Gida nakansu ALLAH kabasu
2025-12-09 01:13:42
1412
aisha55954077701930
aisha Usman :
wallahi inason manzon allah saw 🥰
2025-12-09 10:47:14
816
bakadamatsala26
SIR HAIDAR💞💍💯 :
WANDA YAYARDA BABU KAMAR RASULILLAHI S.A.W YAYI MIN LIKE 🥰🥰
2025-12-09 10:25:06
764
sani.kaza3
sani kaza 🐔🐔🐔 :
acan ta karanta kulya ayyuhal mudassir 😂
2025-12-09 07:22:38
722
addamskid
Adam’s Junior :
Yanzu duk irin wannan Hausar a two years aka koyeta 😂😂😂😂
2025-12-09 05:52:28
261
harunahussainiuma
@DRHAROON# :
toh asaudiyya tagirma amma bata iya karatun alqur'ani bah
2025-12-09 08:29:21
152
bilkissou001
bilkissou :
Allah ya Bani kudi na ginama Mama na gida😞
2025-12-09 17:40:05
249
user8611686623904
mdhaske :
wallahi balarabene yayi cikin wannan yarinyar
2025-12-09 05:20:51
117
slhwsyw22
Mrs s💓 :
wlh ni karatu naje saudiya ta isheni na matsu in dawo 😩
2025-12-08 23:06:08
26
hennabywalida
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammaduu😭😭
2025-12-09 12:43:36
323
zackss3310
Prince~zackss :
Wllh yarinyar nan tabani tausayi Allah ya shirya mana zuri'a
2025-12-09 02:14:05
173
khaucy2014
kaysdecor🎈🥂 :
meyasa duk wani tantiri..yafi son yazo Nigeria ya yaɗa da'awar iskancin sa
2025-12-09 12:37:57
76
omarmuaz3
Amoori_3o3 :
هذي البنت جابت العيد 🤣😅💔
2025-12-09 12:19:28
33
auwaladamshuaib
MKK👑CAPS :
Gajerun Addu'o'i masu tasirin gaske 1. HasbunAllahu wa ni'imal wakeel. 2. Astagfirullah wa atubu ilaih. 3. Laa'ilaha illallah. 4. Subhanallah. 5
2025-12-11 11:36:45
27
user7137204374488
OMMU SAUBAN :
duk wanda ya yadda karya take yamin like ni na iya hausa dan uwarki😂😂
2025-12-09 07:11:24
41
ameeshert10
Queen🫅 Of Izalah🤕 :
wllh amani ke muguwar maqaryaciyace 😂😂😂😂
2025-12-09 07:30:17
235
.mabrouka
Mabrouka :
Kai Amani 😳😳😳😳😳
2025-12-09 15:51:46
22
yusufgsmtech
YUSUF_GSM_TECH :
Gaskiya inada Ja , wannan Hausar Ba'a Shekara Biyu aka iyataba 🤔🤔🤔 , Hausa Bazata taba wannan lalacewar Ba , in just 2 years 🥺🥺🥺
2025-12-09 03:46:36
110
falmi__niger137
فلمة الحاج إبراهيم :
wly mu kula da sallah akan lokaci
2025-12-09 03:03:47
96
safwan.xm
Safwan Xm :
She spent only two years in Nigeria but she Dey speak Hausa fluently but me where them born 😭 me for here I still Dey struggle to speak 😂
2025-12-09 06:14:57
74
feenert0
feenert🦋❤️🔐 :
aiko ga karatu Nan kinayi kala kala
2025-12-09 12:17:00
39
amina90248
shamsiya :
shekarar ki biyu Amman shine kika buwaye mu 😂😂😂 shigiya yariya
2025-12-09 06:50:12
64
To see more videos from user @jibriltophausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About