@the_dan_inna: Ya Allah kayi mana ba don halinmu ba. Ameen🤲 #TheDanInna #Benin #bts @tiktok_creator @viral videos

Ɗan Ínna🇵🇸
Ɗan Ínna🇵🇸
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 10 December 2025 20:53:49 GMT
208719
26615
1471
2435

Music

Download

Comments

jaybee22022
J@y B :
Wlhi nazata ni kadaine 😭😭
2025-12-11 08:11:07
617
ibrahim_iharuna
Ibrahim Haruna (伊博翰) :
Da police station zan bude 😭
2025-12-11 06:29:14
360
shaymer_noor
Shayma Abdul Danyalli :
wllh nima tunanin waye mijina kuma suwa zan haifa sayya sani nayita kuka🥲 Allah ka bamu zuri'a dayyiba da mazaje na gari🥰😭🙏
2025-12-11 06:40:20
196
ahmed_abubakarisah77
AHMED AA💕💕 :
nifa yanzu ban ma san inda na dosa ba 😂😂
2025-12-12 23:34:22
48
capt_moh
Moh_Serlis📍 :
Na taba tunanin zama dan Shaye Shaye Tuburam wlh😂😂😂😂
2025-12-13 22:28:50
42
ahgulaniclothing
A~H Gulani Clothing :
Wllh nima harna rasa me zan zama😂😂
2025-12-11 07:43:10
34
chiroma_phone_store
chiroma_phone_store :
Nifa namafara tabuwa 🤣
2025-12-11 21:20:39
47
maina_aali
MAINA_Aali :
Nayi walder Nayi POS Nayi cashier a wajen sayar da abinci Nayi harkar gini Nayi koyarwa Nayi aikin NGO Amma yanzu alhamdulillah, Munje gurin.
2026-01-03 13:54:54
15
musteedone0
Mustee :
babana rayuwa ba sauki ga da namiji Amma Allah zaiyi mna in sha Allah 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2025-12-11 17:18:38
15
ibrahimmaiahujr
homeboy :
we are suffering in silence
2025-12-11 10:31:13
94
user7617999756117
kabbi :
from age 25 to 40 is not an easy task.
2025-12-12 20:59:25
13
bareey3432
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Allah dae ya kyauta 😂nikam har nanemo mimbari Ina shirin zama sheikh🤣
2025-12-12 07:41:53
23
abujafar1382
Legacy⚡️ :
da nayi tunanin anya kuwa ba ordinary president nima zan zama ba
2025-12-12 20:43:53
22
danzawiyya
Dan zawiyya :
Kar amanta atayiwa annabi salati 🙏🙏
2025-12-17 00:23:31
8
yaseerarpath1
yaseer_arpath💫 :
Ameen y Allah 🤲 dan Allah yan uwana matasa karmu zama mutanan banza murike Allah in sha Allah yana sane damu 🥹
2025-12-11 17:57:47
24
formidable1416
formidable :
☹️☹️Har kassani koukka Mounada yawa kenan
2026-02-04 22:56:44
5
aminu_bugaje2
A.I BUGAJE🌹🗣️ :
wata rana kaji kamr kazama Dan iska
2025-12-18 08:02:48
6
an_cars_ng
an_cars_ng :
kabari kawai wai sana'a goma maganin msi gasa,Allah yadafamana🤲
2025-12-12 08:51:21
5
joan_pie
joan_pie :
You right! the most difficult part of life discovering ones purpose honestly. Allah taimake me duka
2025-12-12 02:07:38
8
mr_d_malam
𝓓 𝓜𝓪𝓵𝓪𝓶 🦅 :
Ashe Bani Kadai Vane
2025-12-11 15:20:56
9
maiwadamj
MJ :
wlh namayar ni daya nake ji
2025-12-11 07:22:38
10
dosparadoobombito6
Mustycollection :
Ameen ashee banii kadai baneee 😂
2025-12-13 05:39:32
6
sharbeeb
sharbeeb :
😂😂😂 kowa ya kwazare wlh
2025-12-11 09:54:48
7
shamsunasir07
Deeny :
wannan dani kake kawai 😅😅😂
2025-12-11 21:53:33
19
lameerlaza.1
✨Lamiru Abdulhamid✨ :
wlh situation danake kenan🥺
2025-12-11 16:29:41
5
To see more videos from user @the_dan_inna, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About