Babu Abinda Ke Sada Zumunci Cikin Sauqi irin Kudi, Allah Kai Mana arziki Duniya Da Lahira
2025-12-12 11:38:29
1237
Fulanie 💋❤️💍🔐 :
Aisha Humaira tayi shigan kamala da mutunci amma wasu suna ganin kaman rashin wayewane kuma sam ba hakabane mutuncin aurenta tasani fatan nasara
2025-12-12 14:30:24
311
🎀fateema🎀 :
yan comment Allah ya shirye ku waii rigar rara tasa😭😂
2025-12-12 11:18:38
278
Aunty Zee :
Muyi kokarin murama azumi
2025-12-12 14:01:06
124
Mrs nurrrrr ♥️🔐🧡 :
Wanda yace amaryan Dawood batai kyau ba ummarun uwarsa 😂😂
2025-12-12 12:29:13
26
S.D.WAZIRI :
Masha Allah ✌
Amma ki tanbaye Fatima radda tabaki sirin harkar nan
2025-12-12 14:44:22
132
justice jidd@t @liyu :
MUHAMMAD RASULILLAHI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM 🙏😍
2025-12-12 11:53:08
171
everythingbyizzerty :
Jama’a ya mukaji da cin bashin data kuma 😭😭
2025-12-12 19:27:00
37
MUSTIZAIGA QUALITY HOMES :
kaii da kake karantah comment Dina insha Allah next year warhaka kasamu Wani matsayi Wanda baka tafah tsammani bah insha Allah
2025-12-13 15:16:58
37
Kursumie💕 :
Allah y qarawa Annabi daraja ameen 🙏🏿
2025-12-12 13:50:51
113
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭😭😭
2025-12-12 19:46:33
83
Meelerh🖤 :
Allah ya jikan Shehu Dahiru Bauchi 😭🤲
2025-12-12 19:03:29
97
Junaidu khamis :
Wlh Aisha ke cikarkiyar yar jari hujja ce
2025-12-17 23:44:51
7
Æ b z :
Tazo maulane yar kutumar uba
2025-12-15 12:54:37
11
🎀N🎀 :
Allah sarki nidai inasonki duk abunda kikayi kinyi Kyau 😒
2025-12-12 12:48:04
15
muktar market funtua :
wai Dan Allah su wa ye suka Hana shafa wali ,,,hawa TikTok ynz😭 gsky basu Duba min ba
2026-02-10 19:37:09
7
👑Khadijat Deeja👑 :
Muhammadu rasulillah
2026-02-25 11:19:28
12
Amanar cutie tyha♥️ :
mgnr gsky nima inada Abin cewa Amman Ina tsoro😂😂😂
2025-12-12 11:20:08
177
hadiza ismail babacha 301 :
Hmmmm Babu Abinda Ke Sada Zumunci Cikin Sauqi irin Kudi, Allah Kai Mana arziki Duniya Da Lahira
2025-12-12 23:31:37
6
Babaa :
Wly aisha humaira na min kama da babbar yarmu amma ita bata da ko sisi
2025-12-12 12:21:46
72
ÃBBà ¥ËLLÖW KT 1T💯💯🫀🫀 :
like Dan Allah
2025-12-15 15:59:13
5
Mrs ❤️❣️ :
kumata uzuri kamarfa ciki gareta
2025-12-12 12:33:12
120
shafiumusa750 :
Ya Kai Talaka Kabi Allah Ta'ala Kabi Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam Kabi Uwa Da Uba Sau Da Kafa Wannan Shine
2025-12-13 20:53:26
5
🎀 𝒜𝒷𝓊 𝒜𝓈𝓂𝒶’𝒶 🎀 :
What is left in this world if not constant pressure and frustration? Why should a woman be condemned for choosing modesty? For wearing clothes that protect her dignity and do not expose her body?
My people, let us fear Allah. This world is nothing but a passing place, and a woman’s modesty is her honour, her shield, and her pride.
Respect her choice. Honour her dignity. Because in a world that keeps pulling us away from our values, holding onto modesty is not backwardness — it is strength.💪💪💪 Keep it up 👍🏻
2025-12-12 15:39:43
40
To see more videos from user @aishatulhumairah, please go to the Tikwm
homepage.