@oldhausasong: #kannywood #fyp #viral

OLD HAUSA  SONG
OLD HAUSA SONG
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 12 December 2025 17:33:15 GMT
603720
27558
327
2732

Music

Download

Comments

herphserty2
🧑‍⚕️🌹 :
wlh tun ina karama nake jin wakar nan amma sai Yau na gane jami'a suke cewa 😂😂 kaico na😅
2025-12-20 15:20:00
34
gentlecouture
GentleCouture :
wanda yayi UDUS zai fi gane wakar nan da kyau😅
2025-12-20 22:49:34
15
xheeiytherleeth
ouumm Serwwermm :
wato baxaka gane wakar nan gsky aka fada ba se kashiga level 3 🤣😂🤣
2025-12-22 13:05:32
11
jannertouh
Jannah🤍 :
wanda ke BUK zefigane wakanan 😅😅
2025-12-20 11:21:05
7
nazifaidrisgital
Princess nazeey :
Naso wakan nan da sosai😂
2025-12-22 19:33:41
6
tx_oracle
Ibraheem Muhammad Jafar :
ADUSTECH students will understand this song 😂
2025-12-21 19:59:14
3
ayaa2uu
aya :
Hmmmmmm. Ina qarama bansan me waqan nan ke nufi ba saida nashiga university nagane meye rayuwa. Allah kar ka nuna mana abunda baze wuce ba.
2025-12-19 23:32:29
6
ahmad_trend_fusion
ATF FOOTWEARS 📌🗨🩴👟 :
harda ala aka qara 6ata tarbiyyar yara a qasar nan🤣🤣😂😂
2025-12-20 11:07:51
0
sportjist
chelsea :
lokacin bama gane waka da wake_wake
2025-12-19 21:47:35
5
princessr318
Princess R👩🏻‍🦰 :
Wallah bansan mi ake cewa ba ko kadan 🤣🤣
2025-12-20 10:40:21
1
abubakarjambo2
ABBA Jambo :
ashe an yi Wakar nan tun muna primary school Amma muna ta using na sound din😂😂😂
2025-12-13 15:04:20
8
hassangyale2020
Hassan_sale_sadiya_Gyale :
my favorite kannywood actress sadiya gyale international 🌹❤️🎉
2025-12-12 19:15:37
7
tukurrabiuabdullah
Tkjr :
Wato baza gane wakar nan haka bane wallahi sai ka fara final year project na rantse da allah a ka hada da wani supervisor din almdl we are graduated
2026-01-22 18:07:49
1
husfeer.haidar.al
Husfeer Haidar Aliyu :
mal.Ala yanxu Jami,a tafi haka 😳😳😳😳😳
2026-01-21 23:01:32
1
zoom99995
Hafsat Beauty Star🌟 :
Sai da muka shiga Jami'ar sannan muka fahimci wakar😂😂😂
2025-12-25 00:59:18
2
ladybaxs
ladybaxs :
Ai kuwa a gidan wahalan sukai wakan🤣🤣. ABU ba wasa bane😭
2025-12-26 23:24:59
2
abdullahigryusman
abdullahigryusman :
ban kara gane haka jami a haka take ba sai da na fada🤣🤣🤣
2025-12-22 13:30:57
2
lonly_lifestle
️ :
GSU kenan 💔😅
2026-01-04 22:52:01
1
zahra.sulieman4
zahra sulieman 💗💗💗💗💖💖💗 :
inasu binta sai Allah
2025-12-23 09:22:01
2
commodorewase
commodore⚓ :
Allah sarki life🥲🫠
2025-12-27 21:11:37
1
mamansanizabeir44
mamansanizabeir44 :
tin 2009 nikejin wakar nan amma wlh sai da nazo jami'a 2022 na fahimce ala kuma wlh kuma gaskiya ce 😅
2025-12-27 00:35:01
1
bassirou9234
Bachir ❣️nigérien✨ :
en ciade son🥰
2025-12-12 20:58:14
4
idrisalhasan857
Idris Alhasan :
wlh duk irin wulakancin nan nashashi sedai Allah yasakamin 😭😭😭😭
2025-12-12 23:15:27
5
queenhafsat264
queenhafsat264 :
Jami'a gidan dadi ko damai kazo anfika
2025-12-13 08:35:49
3
faisalminshawee7
Faisal Minshawee 🌹 :
Gaskia ABU Daban ne Alan Waqa Dan Kano NE fa Amma ABU aka Fara nunawane
2025-12-22 10:56:41
1
To see more videos from user @oldhausasong, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About