@sulyboy7: A 2023, Kwana ɗaya da barinsa mulki, Baba Buhari ya ga ƙauna da soyayya daga ƴan Garinsu, Daurawa, Yau ma sun ƙara nuna wannan ƙauna nasu a gareshi, Allah ya gafarta wa Baba Buhari, Ameen. 🤲🤲🤲#baba #GMB #relateable #creatorsearchinsight #muhammadbuhari #foryou #goviraltiktok♥️ #fyp
SULYBOY
Region: NG
Sunday 14 December 2025 05:00:32 GMT
Music
Download
Comments
Isa bundur :
Allah yaji kansa yamasa rahama, kurakuransa Allah ya yafe masa Allah yahadamu dashi a gidan aljanna 🙏
2025-12-14 08:01:12
53
Fateema Musa💋 :
Wayyo Allah😩Allah Kayi Masa Rahama🙏Ko Gobe Ne Babu Kamar Baba Buhari wlh💃
2025-12-15 17:56:29
13
Mrs💞aliyu :
Allah ya jikan Allah yayimaka rahama Allah yasa aljannace makomarka Allah ya yafe maka kurakuranka
2025-12-14 09:40:54
13
YARON-ALHIKIMAH :
Allah ya jikan baba buhari Allah yamar rahama har yanzu APC albarkacin baba buhari take ci
2025-12-14 09:38:15
9
ALABRA.NG :
Allah Yakaimu Haske kabarinsa
alfarmar annabi da alqur'ani
🙏🙏🙏
2025-12-14 10:46:14
6
junaidu golden :
Allah ya Kai haske cikin kabarin BABA🤲🤲🤲
2025-12-14 10:52:15
6
kcee money :
Allah ya jikan baba da rahaman sa
2025-12-14 08:14:26
5
ummita adam :
Allah ka gafartawa baba
2025-12-14 13:07:46
6
ADNAN MAI TSUNTSU :
Allah ya jikan baba huhari da rahama
2025-12-15 17:36:56
5
Doctor :
har gobe muna sonka Amman Allah ya fimu sonka muna ROQON ALLAH YA QARA YI MAKA RAHMA ALLAH YA YAFE MAKA BABA ALLAH YASA RUHINKA YANA CIKIN SALAMA AMIN
2025-12-15 20:10:45
5
musaabidu_ :
Allah ya yi maka rahama baba
2025-12-14 10:15:36
5
MAAJI_NNANA📝🕋🕌📿❤️❤️✅ :
Allah ya jikan baba 🙏🙏🙏😭😭😭
2025-12-14 08:23:30
5
A RASHEED :
Ameen s ameen Dan arxikin annabi mhd s a w Ameen s ameen
2025-12-14 06:05:53
10
Shafiu S.Y :
Allah yajikan shi
2025-12-29 18:44:50
1
m senior :
ameen ya rabbi 😭
2025-12-15 22:12:57
1
AYCOS GAMA TRAVELLING AGENCY :
Allah yasaka manah
2025-12-26 15:16:56
1
aminugh89@ :
Allah Sarki 🙏🙏🙏
2026-01-07 13:55:17
1
issa bouzgue :
Yayi 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
2025-12-23 20:59:12
1
Usman Sheriff Haroun :
Aljannah mai masoya
2026-01-07 13:47:13
2
Umar m shettima68 :
Allah Yayi masa rahama
2025-12-17 12:40:57
1
6677yaranm :
Allah yajai haske kabarin sah
2025-12-14 22:06:52
3
Muktar Manga :
the most wandarfull person in Nigeria about love 💖
2026-01-06 00:49:20
1
Sarauta :
ALLAH YAJIKAN BABA AMEEN
2025-12-15 20:42:05
1
EL SADEEQ ABAYAS AND MORE 🇾🇪 :
may God great him aljannatul firdaus 🤲🙏
2025-12-15 20:11:04
1
👽@buu《》》 :
allah yasa aljannah ce makomarsa
2025-12-24 18:17:16
1
To see more videos from user @sulyboy7, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.