🥺M😏as long as he has to feed you and cloth you wlh bazaki taba wuce ajinsa ba
2025-12-15 16:22:34
24
isah66663 :
pls dama da macen da tafi namiji waye was ??
2025-12-14 13:36:49
15
🫧FAUZARH -COLLECTION 🫧 :
Can we talk plz ma’am?
2025-12-15 19:43:19
2
Nosa Ahmad Benin :
I need a second wife but a Muslim sister.
2025-12-15 11:46:57
2
Fatima zara beby maiduguri :
Wlh wannan gaskiya ne aunty mu ☺️☺️☺️
2026-01-29 20:57:51
3
🇵🇸Muhammad 🇷🇺🇰🇵🇨🇳 :
ni Yasin haushin ganin ana basu nake nafison a barsu su cigaba da zaman jira har sai mai malala gashin tinkiya yazo.
2025-12-15 10:22:12
0
Ishaq Ismail :
Masha Allah
2025-12-15 20:08:52
0
Zahra Auwal📌 :
haqqun hajjaju jzkh khair
2025-12-14 09:51:53
2
Dan_kaduna🌬 :
ki barsu suyi ta warin tsiya😅
Bana so Inga Kuna basu shawara wlh
2025-12-14 23:53:09
62
Aliyu A Baba :
I must save this clip. Na turawa Ex dita. Ƴar wahala kawai
2025-12-16 11:39:48
25
Masoyiyiar Manzon Allah (S.A.W :
@Masoyiyiar Manzon Allah (S.A.W::Wato Baza Kasan TikTok
Akwai Musulmai Ba
Sai Kace Muhammadu Rasulullah ﷺ
2025-12-14 10:43:13
15
hindukabeer2 :
Insha Allah zan samu time inbaku labarin yadda yan matancina ya kasance har na auri mijina na yanzu kuyi following dina insha Allah zaku karu🙏
2025-12-15 10:32:18
14
Usman gana :
Kifara shiri malama domin 'yarki tasamu miji in sha Allah...ganinan zuwa🏃🏃🏃
2025-12-15 11:13:49
13
Abaya Vendor in Abuja ⫷⭕❥⫸ :
haka abun yake fa. Daga baya kuma se mijin ya zama me class😂
2025-12-14 09:41:57
12
hijabgirl 🧕 :
add volume mum🥰
2025-12-14 09:20:42
10
Engr. Sanusi Mohammed sanusi :
wannan gaskiya ne wallahi, Allah ya bakilada UWA tagari.
2025-12-14 13:12:11
9
Umar Abdullahi :
kai babata barsu duniya ta fadamusu kinji babata wlh basajin wannan yaran watama haka zatace bakida aikinyi amma kuwa idan duniya ta fadamusu kuwa kinga zata gane mai aikinyi tsakanin keda ita ko
2025-12-15 05:57:11
9
PROFFESSIONALSPICEBLENDER ⫷⭕❥⫸ :
na hadu mijina muna serving.we were corpers o😂😂😂 who ever knew we will get married a year after? dayawa cewa suke me zakiyi da corner. but alhamdulillah we are happily married for almost 14yrs. yaran yanzu nada dogon buri ne. they want ready made. they want a very rich man. no one want to start from scratch but life doesn't work like that.
2025-12-15 13:47:00
8
Aboosafmeenal/Hishamm :
Wllahi Duk Duniya Babu wata kyauta da Alfarma da Allah (SWA) Yayi mana kamar Aiko Annabi Muhammad (SAW)
2025-12-28 08:17:57
8
dole uwar naki :
sadeeqa zo ga shawara 🙏🙏
2025-12-14 10:38:56
5
official masoyi💘💌🔐 :
Da arufe TikTok gwada OPay su gudu da Kudin kowa
2025-12-16 18:53:13
5
sulaiman ibrahim dan amara :
wanna gaskiyane
2025-12-14 13:29:10
5
Manir2008 :
Bitter. truth
2025-12-14 10:38:24
4
FAISALCO :
Allah zai kawo Miki miji amma rainiwa irin na mata, suna Jira gaibun da bazaizo ba.
2025-12-16 11:39:35
4
Abu-Hafsat :
Gaskiya ne.
Allah ya maki albarka kin isar da sako mai kyau Allah ya kare mutuncinki ya kare yaranki.
2025-12-18 05:43:53
4
(BALARABE MAZA) :
hjy kibarsu duniya ta gayamusu...
2025-12-14 12:53:34
4
£l Ahmadi :
fact
2025-12-14 08:58:22
3
Anwaru Amadu🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
tabbas hakane
2025-12-14 14:03:04
3
╭━━━━•❅•°•❈ABDOUL💖•°•❅•━━━━┓ :
wallahi kuwa
2025-12-14 14:03:29
3
Bukuru ballon decor❤️ :
Pls check ur dm
2025-12-14 14:04:13
3
BAMBOY :
duk wadda tace namiji ba dan goyo bane ya Allah kahanata wanda xe goyata dan annabi 《muhammad》
2025-12-14 13:50:07
3
ashirumuhammad7 :
Hahaha- Hajiya ki rabu dasu kawai su cigaba da jiran masu kuɗin 😂
2026-01-02 03:06:18
3
Muhd_Nas :
As a woman even if you’ll be more wealthy than me, you can’t be more smart or wiser than me.
2025-12-14 15:09:46
3
Adamu Y :
Allah ya miki albarka. Say it louder let them hear.
2025-12-14 15:10:33
3
aleeyouh :
Allah yasaka miki d Alkhairi
2025-12-14 15:24:22
3
Engr. M.D :
Wannan fah uwa ce ta hakika..Allah ya miki albarka.
2025-12-27 11:27:44
3
Abdul policy :
bazata dafamin abinci da itace ba bazata dada abinci da charcoal ba, sai dai in siya mata gas cooker 😂😂😂sannan bazata zauna qauye ba sannan wane irin kasuwanci na tsara mata bayan na aureta to fa😂😂 with all abinda aka tsara kan wannan kawai nayi magana nace to zaman aure zata zo tayi gidana ko kasuwa zata zo tayi lastly Ina barin su na dawo gida ban qara kulawa dasu ba kawai pictures din aurena suka gani 😂😂😂 I sweard
2025-12-14 22:39:02
3
الملازم🇺🇸🇳🇬 :
كلام جميل💕😍
2025-12-15 09:05:36
3
@lameen :
Jazakallah khairan, Malama✨
2025-12-14 11:40:43
3
Melaco Thrift store :
sun fi son ready made ko yayan ma su kudi, in sun yi sa'a sun samu, kadan ne za su girmama su, wani lokaci wallahi in ka yi auren kudi, sai ka yi kuka da idon ka. Allah ya kyauta
2025-12-14 09:28:19
3
Nura Rabi'u Daura :
Shawara mai Kyau Allah ya bada lada
2025-12-14 12:58:17
3
Private life :
Toh inama mgnr wayewa a Mace,? ai babu mgnr tamafi mijinta wayewa tunda BA Ita zatake kula da kanta BA. 🤷🏻♂️
2025-12-14 12:05:39
3
JamilaAuta :
Aikoh akwai Wanda Koh primary bai yi ba kuma zakiga yanayiwa mai degree Koh masters wulakanci sabd aure ya hada kuma shi ba kudi ba bare ace
2025-12-15 13:53:16
2
Surajo Iliyasu :
hmm Wlh Koh ki bazaki bawa talaka Yar-ki ba I'm Tell you wlh yan-uwa na Rijalu kuji Kuni mi-kudi yanzu nayanki shawara Sai nayea kudi zanyea Aure
2025-12-16 19:15:44
2
ismailmaiagogo :
Allah ya saka miki da alkhairi
2025-12-15 07:17:00
2
saidusadiqabubaka :
pls. tell them the truth facts
2025-12-16 20:03:56
2
Fairfax :
Saboda san zuciya yar 16 zaki aurar by 20 mijin ya saketa
2025-12-16 20:56:26
2
_realdeen_ :
Akwae yan kutumar uba fa wae Se suche sae sunyi karatu Bayan kuma ba hanasu karatun zamuyi ba😏
2025-12-16 15:06:39
2
IBRAHIM AUWAL 🥰 :
Allah yasa su gane, haka budurwata dawasa ta fadamin wai ita tafison me kudi sosai nace to Allah yabaki
2025-12-14 09:33:17
2
auwalmmaizare :
😂😂 hmmm idan mace ta Kai 25 yeah to zatayi aure ne kawai no option ba Wanda takeso ba
2025-12-16 21:36:22
2
Nazeer ingarma 🦅 :
To yanxu ya magarnar Yar taki mlm ga miji na gari anan 🙌🏽
2025-12-16 23:23:02
2
Apaki3030 :
v good anty
2025-12-14 19:53:37
2
To see more videos from user @naayrahs_bliss, please go to the Tikwm
homepage.