@tagareedabadi2024: I remembered about 10 years ago all I wanted to be was a hairstylist and later gave up 🥺 it feels so good to be your child hairstylist 💞🥹 #fyp
I don’t know why. But I really do Iove the way you love your daughter. Allahumma bareek. May the Almighty Allah protect her from all kinds of evil eyes fit dunya wal Akhirah. More blessings, noor and khair.
2025-12-14 22:18:30
263
Aisha Muhammad auwal adam :
Allah yashiga lamarinki allah yaduba Allah yashiryaki don darajar annabi Muhammad wlh tausayi kikebani
2025-12-15 16:24:36
202
DAN FILLO DAURA :
muguwa ashe kin iya kitso
2025-12-14 21:56:19
33
simi_loluwa :
i made mh cousin's hair today,what do you think 🙂😊
2025-12-14 22:12:54
57
Hajaratourh❤️😘🫶🏻 :
Inna lura dai dole kowacce uwa saita iya kitso 😹akwai aiki agabanmu
2025-12-15 06:41:00
7
Zarah kyari💎🦋 :
A bani ita reno 🥰🥰😅
2025-12-15 19:12:11
4
musbahusani4 :
Ina rokon Allah daya saita miki rayuwarki yar uwa
2025-12-15 08:21:52
7
can__deey :
Nayataki murna ashe gadeer ma tabiki
2025-12-15 08:40:28
9
Aliyu Ak :
Wow, the daughter she is beautiful like her mother
2026-03-03 02:14:20
1
Urdi by mimi🫶🏼💕 :
Where is she now?😩😩❤❤❤
2025-12-14 22:23:22
5
user teema wasagu3 :
Masha Allah may all
2025-12-19 09:06:47
2
muje kwamen sekshan 😜 :
yasalam Allah ya baki mafita wlh yarinyar nan taki ke ban tausayi yadda laifukan ki zai shafeta a Duniyance🥺
2025-12-28 23:04:02
2
Fatima Usman :
amin ya Allâh ya shiryemu gabadaya
2025-12-16 14:10:56
2
LEGEND FX :
like mother like daughter
2026-03-06 09:47:53
1
Riamcool :
ya rabbi ga y'ar nan za ta tashi Allah ka tsareta daga rud'in zamani ka haneta da shiga gurb'atacciyar rayuwa tausayi take ban wllh
2026-01-11 21:26:59
2
Chiroma👑(1)🌠 :
Masha allh 🙏
2025-12-17 22:32:36
1
user teema wasagu3 :
may Allah subhanahu wataala blessed her inason irin halittar suman kanki yanada kyau😁🥰
2025-12-19 09:08:07
2
user1152028524926 :
wlh wannan haka yake tanada kama da babanta sosai ma wlh ummu Ahmed
2025-12-15 13:05:17
2
Faruq Shabbabu :
Ita ma za'a koya mata halin tsiyar kenan
2025-12-15 02:54:06
3
Hassan shamwilu :
har yanzu dasaura kenan😂
2025-12-15 07:06:57
1
ayshatouu :
barakallah 🥰 yarinyar nan tana kama dani sosai😍
2025-12-15 11:04:21
1
Ahmad magaji presdor :
I too love this ur daughter Masha Allah she is beautiful may Allah bless her life
2026-03-09 23:27:06
0
Musty Maradun :
Wai dan Allah waye uban yarin yarnan
2026-03-09 23:22:06
0
Sunny Nehemiah :
da ni mai kudi 🥰ne sai na aure ki
2026-02-07 12:17:00
0
To see more videos from user @tagareedabadi2024, please go to the Tikwm
homepage.