@dahirmhashim: Aikin Jakara–Kwarin Gogau / Wuju-Wuju muhimmin aiki ne na kare muhalli da dakile ambaliya ruwa a birnin Kano. Aikin, mai tsawon kusan kilomita 6.7, zai magance ambaliyar ruwa, ƙazanta da matsalar magudanan ruwa a unguwannin da abin ya shafa. An fara aikin tun a zamanin Jagora Engr. Rabiu Musa Kwankwaso, lokacin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ke matsayin Kwamishinan Ayyuka, kuma wannan gwamnatin tana ci gaba da faɗaɗa shi tare da haɗin gwiwar Gwamnatin Tarayya. Wannan aiki zai rage ambaliyar ruwa, inganta tsafta, da ƙara kyawun muhalli a birnin Kano. Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi na ci gaba da sa ido don tabbatar da kare muhalli, tsaftar magudanan ruwa, da cigaba wurin haɗin kan al’umma domin dorewar aikin. Dr. Dahir M. Hashim Kwamishinan Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta Jihar Kano

Dr. Dahir M. Hashim
Dr. Dahir M. Hashim
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 18 December 2025 19:57:36 GMT
1130
187
10
0

Music

Download

Comments

www.alameenmewaka.com
A L A M E E N_I._I D R I S🎻🎧 :
Allah ya kara girma
2026-04-07 09:23:50
0
mahmudlabaran
Mahmud Labaran Kano :
Masha Allah the young dedicated commissioner
2026-03-13 10:43:45
0
tamim____001
Khalifa Tamim Sulaiman :
Super Commissioner ❤️🥰
2025-12-21 13:58:25
0
fatimamaitafari5
Fatimamaitafari :
🥰🥰🥰
2025-12-18 20:39:42
1
abdulwahabbinmuhash
Ambassador Muhash. :
May allah guide and protect you 🙏
2025-12-18 20:43:32
1
user7813997399709
Nura Yankwashi :
gaskiya ne
2025-12-18 21:19:39
1
danmama6304661449610
Auwal Dan mama :
My Boss Super Commissioner Dr Dahir M Hashim Sai Godiya
2025-12-19 01:26:11
1
mamudakano
MAHMUD LAWAN KANO :
Allah y Kara lafiya
2025-12-20 08:22:17
1
ameer.jr4
Ameer jr :
🥰🥰🥰🥰
2025-12-21 22:36:44
0
khalifamaihulagovernm
khalifa1 :
wannan gaskiyane
2026-01-08 07:27:11
0
To see more videos from user @dahirmhashim, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About