@marke.herbal.medicine: In kinsan kina watsar da bawon albasarki to daga yau ki dena, Sabida Traditionally, ganyen albasa yana taimakawa wurin magance ciwon jiki, sabida ah kimiyance yana dauke da sinadarin "Anti-inflammatory da Antioxidant". Wanda yake taimakawa wurin rage kumburi da kuma ciwon gabobi. Yanda za'a hada shi: Bawon albasa A zuba ah tukunya A zuba ruwa a kai ah tafasa shi tsawon minti ashirin da biyar zuwa minti talatin. Za'a sha rabin kofi da safe, rabin kofi da daddare. Ku jarraba hakan tsawon sati daya zuwa sati biyu. #kannywoodstyle #nigeria #saudiarabia #Niger #kano

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 19 December 2025 12:21:48 GMT
9379
454
13
49

Music

Download

Comments

zainab.galadima08
ZAINAB GALADIMA :
gamu
2026-01-06 19:04:05
0
amina.yusuf126
Amna01 :
gamunan Malama shekara 10 Babu haihuwa 😭
2025-12-19 14:06:27
1
marke.harbal.isla
Dr Abdul katsina✅ :
🥰🥰🥰
2026-02-16 13:38:30
0
amina.lbrahim4
Amina lbrahim :
❤️❤️❤️
2025-12-19 16:03:58
0
zulaiyatu.abdulla
zulaiyatu abdullahi :
🥰🥰🥰
2026-01-26 20:04:11
0
091andandyou
موستفا :
🥰🥰🥰
2026-01-25 23:46:38
0
alhusein_islamic_chemist
alhusein_islamic_chemist :
🥰🥰🥰
2025-12-19 18:53:59
0
dadaoudasanousi5
dadaoudasanousi :
😂😂😂😂😂
2026-01-29 07:45:17
0
alirazak6141
Abdul razak MH16 :
🥰🥰🥰
2025-12-19 12:33:29
0
petti.ibrahim
Petti Ibrahim :
🥰🥰🥰
2025-12-19 12:30:09
0
adizaillias
adizaillias :
✌️✌️🥰🥰
2026-02-16 15:52:04
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About