wlhi duk sanda nake son abu ko a zuciyata nayi adduar sai Allah ya bani mafita shi yasa idan nasan tabbas ina son abu ita nake Alhamdulillah
2025-12-20 13:55:09
33
Madamlace :
YA MAN MUJIBAL MUDARRI IZZA DA’A….WA YAQ SHIFAL SUU…..INNI MUDDAR WAQAD DA’AUTUKA FA’AJBNI🤲😭
2025-12-20 12:17:17
50
@Abunaeem :
nima nayi kuma naga nasara da gaggawa wallahi.
2025-12-20 20:34:33
13
baban al moustapah 🥰💝 :
Wallahi talahi nima an nounami nayita Dan wallahi tin randa Naga video na 🥰🥰🥰🥰
2025-12-20 22:44:09
10
IB KWANO LOGISTICS/DRIVING :
@Mrs Jolly sauda👩❤️👨💞💞:YA MAN MUJIBAL MUDARRI IZZA DA’A….WA YAQ SHIFAL SUU…..INNI MUDDAR WAQAD DA’AUTUKA FA’AJBNI Allah munyi imani kuma munyi tawassal da wnn addor Allah duk wanda yake da ciki Allah ka sabkimu lpia kabamu mabamu masu lpia da jinkai da albarka Allah kataimakemu muyi rayuwa da yaranmu da mazajinmu cikin karfin imani da cin halan rabbana atina firduniya hasanatan wafil akirati asanatin wakinna azabanar walkabri
2025-12-21 22:51:36
8
sirajo :
ga duk maineman inda ayartaki tana'acikin suratul namle ayata 62
2025-12-22 10:13:19
6
hauwaabubakarfulfulde :
Ai malllam Muna DA yawa DA mukayi irin wannan addu'a 🥰Kuma Allah ya karba
2025-12-20 22:38:01
7
Faisal dantoga :
Ya Ubangiji Ina ta Neman Aure Amma ina Samun tangarda.
Allah albarkacin Wannan Addu'a ka Albarkanceni da yin Aure in Raya Sunnah Annabi Muhammad
2025-12-21 14:01:50
9
HISANA food and snacks :
walh wanan addu a tafi yanka wuka Alhamdulilah mujarabata mugani
2025-12-21 07:17:05
7
FABRICS AND JEWELRY IN SOKOTO :
يامن يجيب المضطر إذا دعاه ويكشف السوء إني مضطر وقد دعوتك فأجبني
2025-12-20 19:58:04
9
Itx abbajr☠️⚽️❤️🩹 :
Wlh Nima tamin aiki Allah yasaka yamalam 🥰🥰🥰🥰
2025-12-20 11:44:45
6
abubakaralilagos :
ALHAMDULILLAH NIMA NAGA ADU'AR KUMA ALLAH YA AMSAMIN WLH🤲💯
2025-12-21 16:12:03
6
Kodijah Yusuf :
aware sura take dan Allah
2025-12-20 18:38:32
0
RapsonClothing :
Lailahaillah😭😭💯💯
2025-12-24 01:23:35
2
IK-HAM Emporium backup :
Muma munga fa’idarta alhamdulillah
2026-03-13 13:59:11
1
Yahaya Salifou Assoumane :
Allahu Akbar 🥰🥰🥰👍👍
2026-02-12 23:08:18
1
lookman_nakawari :
Ya hayyu ya quyyum 🤲 🙏
2026-02-26 08:54:31
1
Madamlace :
2025-12-20 12:19:24
28
K M Umar :
wlh nima nayi kuma nasamu mafita kasa da minti biya da karanta wan nan aya, tabbas Qur'ani tibyanin likulli shai'in ne
2026-01-04 14:22:05
3
mato_mi :
Pls wane account ake samun full karatun Malam
2025-12-30 11:20:19
1
triple..h..gadgets :
Wlhi gaskiya neh mallan nayi nima yamin
2025-12-26 22:31:12
1
user Mummy Marfat :
Ameen yaa hayyu yaa kayyum
2025-12-21 17:44:35
3
ousmane :
gaskiyane malam
Allah Allah ne
2025-12-22 13:10:34
2
Zuzu bazza 746 :
masha Allah
2025-12-31 23:59:30
1
ALIYU=R, COPY :
Alhmdlh nima nayi Kuma wlh
2025-12-20 23:15:31
2
To see more videos from user @mhaliru92, please go to the Tikwm
homepage.