@sarauniyarmaganinnigeria: Replying to @safeenat A ytk “Shaye Shaye Na Iya Karewa Idan Akayi Amfani Da wannan Gargajiya?Wannan Bayanin Gargajiya Ne Ba Na Likita Bane”#TikTokHausa #Arewacontent #MaganinGargajiya #ShayeShaye#Fyp@sumee @ٱلرَّحِيمُ @Abba Yahaya madaɗi ✅ @_salmah60 @. @@ Dr. Hajara kabir Najimeta @꧁ঔৣ✿QUEEN✿FATIMA✿JARUMA✿ঔৣ꧂ @تلاوة القرآن @Nassmalole123 @saadu

Sarauniyar Maganin Nigeria
Sarauniyar Maganin Nigeria
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 21 December 2025 20:00:21 GMT
233871
9855
293
2880

Music

Download

Comments

amanaraichahumairah
baiwar allah :
magani haihuwace 😭
2025-12-21 22:43:38
9
jjhjnbvg
wancy baby :
dan Allah mama sarauniya minene mgn laulayi
2025-12-24 15:39:43
4
hajjo299
hajjo Ummi5566 :
munagodiya sosai
2025-12-21 23:31:37
1
user3455874006681
kb :
dan Allah sarauniya ina da tambaya ya canyi
2025-12-24 15:05:21
2
abdoulwahabnamanz8
2025-12-23 20:38:12
1
abdoulazizben.2
Abdoul Aziz ben :
ɗan Allah sarauniya maganin tarin huka pls 🙏
2026-02-11 19:08:41
1
user6191567829396
menat :
slm Dan Allah inason kitemaka inason mgnin zubar jini kuma jinin naiskane sai inyi wata biyu ina zubar dashi kuma jinin sai inzubar da jug daya awuni
2025-12-22 21:21:18
1
ibrahim.abdul.waha4
Ibrahim Abdul Wahab :
masha allah
2026-01-07 21:37:10
1
mairisho352
maryam mairisho :
shukran jazakhillah biljannah
2026-01-07 19:22:11
2
sayyidi.kuriya
SAYYIDI KURIYA :
masha allah muna godiya
2025-12-21 22:41:28
2
adamubakori12
adamu bakori :
dan Allah nimagani attishawa nakeyi kudayaushe
2025-12-27 19:55:33
1
balaaaliyu48
user37696509416156 :
don Allah meye maganin sauro ko shine wani gurin suna cemasa sarakkuwar sauro,?
2026-01-01 15:16:56
1
user5711151971360
user571115 M. Danjuma :
Allah kayi wa sarauniya Albarka. Allah ka kara mata ilimi da Basira
2025-12-24 23:46:08
1
user20323971487222
Abdullahi umar :
minene magani siki lafa
2025-12-25 21:44:46
1
aminaaliyu872
Mumabsamad :
assalamu alaikum, Allah ya kara miki lfy,yaron da bayaji maganar iyayefa sannan babu biyayya
2025-12-23 08:21:54
1
user2816950629078
INUSA ali :
Allah yasaka Da alkairi tawa
2025-12-26 20:57:05
1
bilkees.gimbeeya
bilkees gimbeeya maman rabi2 :
jzkllh bi khair 🥰
2026-01-04 18:49:34
1
thaibah_luxe
thaibah_luxe||BAGS&LACES :
Sannu sarauniya
2025-12-21 23:28:02
2
hskhalil11
maman nana :
meye ganyen maganin sauro
2025-12-22 21:53:19
1
zulaihatalikano
mom💗🫂ayyan💗🫂zng :
dan allah dan darajar annabi Muhammad s a w kibani maganin in,inah yarona yakeyi🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2025-12-22 21:00:55
1
ibrahimesouleyma3
Ibrahime Souleymane :
Allah ya sa mudace
2025-12-21 20:34:03
1
nasmah.yusuf4245
Nasmart 💘💯 :
sarauniya Dan girman Allah maganin mantuwa 🙏🙏
2025-12-22 07:49:20
2
falalu_jani
Falalu Jani Jani :
Allah yakara lafiya sarauniya dan Allah maganin fitsarin kwance na yaro pls 🙏
2025-12-21 23:56:54
1
khadeejasglam5
khadeeja's Glam :
Dan Allah Mayan in kakejinka samasama Dan Allah ataimaka mekesahaka
2025-12-22 20:08:16
1
To see more videos from user @sarauniyarmaganinnigeria, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About