allh sarki wlh rayuwar su ya burgeni,allh ya hadani da wani🥹😭
2025-12-23 11:35:51
210
igdalapro :
Wlh kuma best life ne inajin dadin halinaaa abarmana halinmu hakaa 😂
2025-12-22 23:20:21
136
JR BALLERZ❤️ :
babu shege kamar Ambivert 😭😭
2025-12-23 11:28:07
109
مجرد فتاة :
I swear I to like introvert guys walahi
2025-12-29 23:33:40
46
🅰🅱🅱🅰 SISCO🚭🔞 :
lastly MUNA shan wahala 😭😭😭 Kafin mu samu love a wajan girlfriend MUNA shan wahala sabida baa understanding din at first place but once kikayi understanding din shi an wuce wajan 😊😊😊🙌🙌🙌🙌 nagode sosai proudly introvert ♥️♥️😄😄😄
2025-12-23 00:25:27
48
Amz construction company Ltd :
introvert fah mahaukaci nrh
2025-12-22 22:12:48
86
Nana Aïcha🥀🌹 :
Duk yan comment section sun zama introvert
2025-12-23 00:53:03
32
𝓢𝓸𝓯𝓽 𝓗𝓪𝓯𝓼𝓪𝓱🕊✨️ :
ashe introvert mahaukaci ne
2025-12-23 07:04:47
57
makwalla's copy :
Pls akwai introvert mace?
2026-01-12 18:16:02
15
haleematus Sa'adeeyarh :
toh ni danake mace ce kuma introvert din ce fah😂
2025-12-23 14:28:04
38
UMAR FAROUQ :
Allah sarki Wlh yanzu haka sana diyyar bana magana kih budurwa banida kuma Wlh abun yana damuna amma udan na hadu da wanda ya fahimce ni ina jindadin haka sosai 😢
2025-12-23 07:59:28
26
teemer :
wlh nima haka nake
2026-01-13 09:24:25
7
Ayshatuh :
I like introverts too, cuz am one of them
2026-01-05 21:33:47
6
Rapson gee :
nama rasa inda nake introvert ne koh ambivert 😳😳😳
2025-12-24 21:02:29
8
@SADIIQ :
lastly MUNA shan wahala 😭😭😭 Kafin mu samu love a wajan girlfriend MUNA shan wahala sabida baa understanding din at first place but once kikayi understanding din shi an wuce wajan 😊😊😊🙌🙌🙌🙌 nagode sosai proudly introvert ♥️♥️😄😄😄
2026-01-07 16:20:21
5
Abbakar Absad :
Kawae talaucine Amman babu wani introvert
2025-12-24 10:06:34
10
queen_leemert🫅🏻🦋❤️ :
Ni da saurayi na duk introvert ne sai muyi 1 month bamuyi waya ba kuma munason junan mu🥰
2026-01-06 23:49:43
9
Ēm Jãy :
A haka muke tafiyar da rayuwar mun💯
2025-12-23 00:04:01
16
Maryam Abdullah :
wllhy haka nake sai anyin hakuri damu Amma I am happy ☺️☺️