@sardaunacomedian: #arewatiktokers😂😂😂😂 #arewatiktokers #goviral #fybシviral_video_tiktok

sardaunacomedian
sardaunacomedian
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 23 December 2025 11:10:57 GMT
1535494
92794
2291
6652

Music

Download

Comments

rdst_a.m.i
Abubakar Mustapha Isma'el :
kaga Dan shegiya magana kamar zai kawo....🤣 wai Sai mahadi ya bayyana🤣🤣
2025-12-27 00:53:56
169
abdoulking269
Abdoul king.0808👑 :
wannan yazo zance gurinki yazaki
2025-12-24 14:46:36
67
kamal.abdul97
Kamal Abdul :
Allah sarki, wallahi inada maganin wannan larurar tasa, in Yana bukata
2025-12-30 03:11:48
57
maryamaisa0
Maryama love🥰 :
Wallahi masu irin maganan shi kuka 😭 suke sani 😭😭
2025-12-24 19:55:27
38
yuseef1717
yuseef1717 :
dan Allah a. gaske haka yake mgn
2025-12-24 11:58:28
36
malan.chief
Hares⭐ chief :
Wanda yagane Yama bashi tausayi yayimini like
2025-12-23 23:20:26
34
illomindaujega
Ibrahim mindau jega :
Allah dai ya lamuncema ka fara magana😳😳😳
2026-01-17 00:15:41
27
muhammad.bashar43
Muhammad Bashar :
Ayiwa annabi salati s a w
2025-12-24 19:19:52
19
nafisaumar6
Nafisa Umar :
wayyoo ni 🙆😭 wallahi tausayi ya bani sosai sosai kuwa 👌 but da fari na dauka Da wasa yake yi 😭
2025-12-29 22:38:28
19
yahuza.rabiu223
Yahuza Rabi'u :
Allah yakara maka lpy danisan kwana SBD annabi Muhammad s a w 🙌🙌
2025-12-31 23:47:39
18
agwada09
Agwada 03 :
muyiwa annabi salati
2025-12-24 05:43:04
17
fresh..boy5
FRESH_BOY💫 :
allah sarki wlh yabani tausayi amma gsky saida nayi dariya
2025-12-24 23:08:37
16
sa.id.s.l.h
sa id S, L h. :
kaga bakin Mai tambayan kowa🥱
2026-01-19 21:54:05
12
yusuf_baffa
YusufBaffa :
kawai kunsa ina kwance nima inaaa bude baki da hanci
2026-01-01 00:55:18
11
ladyfarha0
𝙻𝙰𝙳𝚈_𝙵𝙰𝚁𝙷𝙰🌸🥹 :
Wannan da macene kafin tace me gd kudin cefane haryakae kasuwa 😂
2026-02-08 21:18:24
11
user7876905303914
dodos kid :
tselan uwarka kaji wai se mahadi ya baiyana kaji shege 😂🤣
2025-12-24 23:18:52
11
astagfurullah7
AUTAR MOMY🤴❣️🤴 :
wanda yaga bakin Mai daukar Yamin like 🤣🤣
2026-01-04 07:57:05
9
shamsuddeenadamusman
shamsuddeen :
Allah kabarmu da kaunar annabi Muhammad
2026-03-08 01:51:20
9
kingmuhammedsunusi
KING SUNUSI👑 :
Kanayin dariya zaka haifi irinsa wlh 😂😂😂
2025-12-25 22:28:44
8
mr_khaleepher_adam
khaleepher_adam :
kasongo yeye ibari yanga🤣🤣
2025-12-25 21:58:47
7
mammanalhajiumar8
🛡it'z dan borno🛡 :
jama'ah mekuma tililion 3 😂
2025-12-23 19:58:51
7
mrs_abu_nasreen
MAMIEN_NASREEN🥰🌎❤️ :
Tsakani da Allah naci dariya Allah yabashi lafiya😂😹😭
2025-12-26 22:31:45
7
issmaat1
💕🦋🫧𝓘𝓢𝓜𝓐𝓣♡𝓑𝓔𝓐🫧♥️ :
YA RABBIL ALAMIN MIJI NAGARI KUMA ROMANTIC GUY DAN SON DA KAKEWA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WA SALLAM YA ALLAH 🤲🤲🤲🥺🥺🥺🥺
2026-02-20 01:44:18
7
0btom
Btom :
Idan wannan ne video shi daka fara gani gather here ❤
2026-01-01 20:03:00
7
To see more videos from user @sardaunacomedian, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About