@kinalusman: Every step, every wait, every lesson led us to this moment. Alhamdulillah for a love written by Allah long before we ever met. What began with prayers, patience, and faith has become a lifetime promise. Today I became your wife, and you became my husband. May our union always be filled with mercy, understanding, and endless love Ameeeen!!! MUA@vinestmakeup Dress @madayyana_fashion Hair @hairflutter Videographer @mr_naz.ng Henna @hennabydaughter Stylist @escak_couture Photography@nonsookoye_weddins
fateemah usman kinal
Region: NG
Tuesday 23 December 2025 15:27:21 GMT
Music
Download
Comments
Butterfly🦋 :
Can’t imagine what his wife would feel seeing this video Ya rabb 😭
2025-12-23 16:23:39
1059
Usas Luxury Clothing :
Da Akace Tayi Aure Najimata Dadi
Amma Danaga Ango Mijin Sister Na Ne Naji Wani Iri Gaskiya, Anyway Allah Yasa Albarka Cikin Wannan Auren!
2025-12-23 17:58:36
446
mom intee :
Wannan iskancine bekamata ba Wlh 🥺
2025-12-23 18:39:46
207
Humkam turarenwuta :
😭😢Allah Sarki mu mata Allah ya Kara mana hakuri
2025-12-23 20:18:39
194
Jiddah♥️ :
Yahada fatimarshi guda biyu Allah sarki
2025-12-23 15:58:12
115
deejas~henna Abuja :
Duk idanun da suka ga wannan rubutun nawa, Ya Allah ka sa su ga Rasulallahi ﷺ da Sahabbansa da suka yi Yaƙin Badr a cikin Aljannah 🦋
2026-01-30 22:52:32
11
luxury_by_meem :
Allah dai yasa kar matarshi taga Wannan videon😭😭
2025-12-24 00:06:17
26
Rumaah sokoto🫂♥️ :
imagine mijinki yadauko wacce tafiki 😫😭 allahumma barik
2025-12-24 07:23:05
19
Maryamahs.tasty.bite :
Biki ne?
2025-12-23 21:09:55
12
Umar Blower :
Sallu alan nabiyil kharim🙏🥺
2025-12-23 20:35:52
33
Shayi🥰❤️ :
Gaskiya layi yana ja 🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️
2025-12-23 17:32:42
70
Dr. Ali :
Yakamata ace sufara anan kawai
2025-12-23 21:00:58
46
Jay Money💰 :
kalar zaren kalar yadin masha allah allah yasanya alkaeri 🥰
2025-12-24 10:51:47
7
maimunatuahmad836 fatyahmad :
duk yadda zaa dauka wayewa ce wann sam rashin kamun kaina ne da rashin kishin iyali Allah yasa alhairi yasa mutu ka raba uwargida Allah sanyaya zuciyar ki yasa ya muku adalci.
2025-12-24 08:48:38
7
ᗰEEᑎᗩᖇT_ᗯᗩᗰᗷᗩI🤍🕊️ :
Guga Allah ya sallame ka 😂🙏🥰
2025-12-23 16:53:17
45
PAY&SMILE😊 :
Ku Basu katifa dan Allah🤌🏻 Haba jamaa
2025-12-25 05:59:30
6
ShukraDarma😘💜💞 :
Wannan shi ake kira halal tabe-tabe😁 Allah sa Albarka
2025-12-23 16:55:51
22
Aryana 🌸💕.! :
Masha Allah 🥰Allah ya bada zaman lfy shima Ali jita muna Alfahari da kai Allah yakara zakin murya batare da hayani ya ba Anyimin wakar bikina 😆🥰
2025-12-23 21:10:18
15
Khadeeja kamshi💕 :
Fatima kinal Allah ya sanya alkhairi yasa kije a Sa’a Allah ya bada zuri’a mai albarka 🙏
2025-12-24 13:52:53
5
Fahadmahmudkt001 :
to hajiya fatima mai yasa aka hanamu saving why🙏
2025-12-23 19:04:16
12
HADeezaFRK🧕 :
allahumma barik.. Allah baku zaman lfy.. ashe Abdul Jabbar ne ango
2025-12-24 09:37:16
14
@Real dan anty: :
Allh ya İsana ya auremin budurwar danakejiran ina kudi nayi wuff da ita 😭😭
2025-12-23 19:25:11
6
eshert henna :
Mashaa Allah Allah ya bada zaman lfy, yasa yadda kika shiga Daga Nan sai qabarin ki🤲😊Allah kuma ya aurar da yan baya🤲🤲
2025-12-23 17:15:19
7
Officialasmy 🫀💫 :
Congratulations 🎉🍾 dear Allah ya Baku zaman Lafiya
2025-12-23 16:13:29
5
Khadijatou 🥀❤️🩹 :
Allah ubangiji ya baku zaman Lfy allah yasa mutuwa ce Zata rabaku my dear 🥰
2026-01-07 12:42:52
3
To see more videos from user @kinalusman, please go to the Tikwm
homepage.