@el_mukhtar_officiall: Ranar aure#viral #treanding #kano #kaduna #abuja

EL MUKHTAR OFFICIAL
EL MUKHTAR OFFICIAL
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 23 December 2025 22:28:20 GMT
1566188
145487
4743
3801

Music

Download

Comments

abzaincollection8
abzaincollection8 :
Gaskia content dinka na yau bai min ba
2025-12-23 22:41:04
164
rumahsokoto
Rumaah sokoto🫂♥️ :
Ranar aure miji ya zaneki aiki tube kawai ku daku😂
2025-12-24 07:29:17
115
crispy_fara_by_hafcee
Crispy Fara By Hafcee :
Kayan datti sunfi Yi ma Aliyu kyau😂
2025-12-24 09:11:02
96
alhajee0249
Alhaji Auwal :
Babu Kamar mazon Allah
2025-12-25 14:13:49
23
gentle_mubasheer1
Mubasheer y Muhammad :
To shi wancen abokin me yayi da aka buge mashi baki?😂😂
2025-12-23 22:51:33
68
yayaabdul7
ABDULL :
Kai wai akwai ango irin wannan da gaske 😂😂😂
2025-12-23 22:33:33
65
manirou517tiktok.comman
manirou517 :
wanga har yaga bazawara 🤣🤣🤣
2025-12-24 13:34:04
20
hajara.muhammad28
hajara.muhammad28 :
Ina neman saurayi wallahi😅
2026-01-16 23:47:29
7
mmodu53
@mmodu :
aurena saura sati ɗaya wlh sai nagwada 😂
2025-12-25 19:57:37
17
gimbiyaameerah1
Gimbiya Ameerah🫅✨💫 :
Wan nan darasine ga mata Wllh maza da dama duk abunda mace taimusu suna sane da wulakancin da mace take musu suna aurenta su rama
2025-12-24 11:02:45
16
directer78
Aliyu A.M.🎬 :
anya wannan ba mafarki bane😂
2025-12-23 22:37:39
27
call_meh_khally
KHALLY :
Aliyu kazama mugu 😂😂
2025-12-23 23:07:39
6
imrankhamees
Emraan🍀 :
Yasin daga yau idan naga kudi akasa ko biscuit zanzama saina dauka wlh🥺
2025-12-23 22:39:33
12
binmaleek42
binmalik :
duk wanda aliyu yaburgeshi yamin like😂😂😂😂
2025-12-24 12:30:24
22
abbaali012
Abba aliyu :
kai alhamdulillah Masha Allah wlh ka bani karatu AI nima ranar aurena saina Zane matata
2025-12-24 07:01:43
19
ice_daughter1
ice_daughter1 :
kaji dan iska 😂
2025-12-24 03:52:12
13
ummin.aliyu
halima isah :
Allah ya Sheryeka Aliyu 😂
2025-12-24 07:07:22
8
khadija.umar91
Khady queen :
Masha Allah
2025-12-24 07:17:20
8
gamawa023
Sharpson😎 :
Madallah 💔😂
2025-12-23 22:51:07
7
realnafcy
Rchp rawayau 😍 :
na Dan tosta abunnan 😁😁😁
2025-12-24 05:28:46
7
mamanbachir12
H@zala 12 12 :
Wannan kamata yyi abari harsu tafi😂
2025-12-24 07:48:50
5
oumnadrah1996
UMMI ALHASSAN SALIHU :
ya sha naushi Sai murza hanci yake
2025-12-23 23:29:34
5
mamancy670
🦋little Ayush🦋🫧 :
lallai Idan Na Auri Yaya Abba nashiga uku😅
2026-01-14 18:35:24
3
m.sinia5
M.SINIA :
mm
2026-02-23 14:03:25
2
user421068172215
user421068172215 :
suite
2026-01-11 14:32:48
1
To see more videos from user @el_mukhtar_officiall, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About