Ku cigaba da Posting tunda baku zuwa islamiyya 😭wallahi wani se ya shiga page dinki ya kalleki ya biya bukata da kallon ki kuma wallahi kina zaune ana rubuta miki zunubi 😭ku cigaba dan ubanku 😅💔
2025-12-26 06:37:59
3
bawon allah :
gaskiyane
2026-01-31 09:42:43
1
MARYAM IBRAHIM :
gaskiya me dachi
zamu gyara insha'Allah 🙏
2025-12-27 08:46:05
1
ℝ𝔼𝔸𝕃_𝕋𝔸𝕄𝔸𝕄𝔸⛎ :
Allah kabani ikon daina da dukkan musulmi 😭💔🙏
2025-12-29 20:46:43
1
Autar Mamah :
Wanna gaskiya ne Allah ya samuda ce 💔😭
2026-03-15 21:24:32
1
عائشة💛🌼🔐 :
Innalillahi 🥺💔
2025-12-25 18:42:18
0
Cee_yerh💕🥀😇 :
Allah ya yafe mana
2025-12-25 20:57:24
6
SURU'S COLLECTION👜👠 :
Ban taɓaba kuma insha Allah hakan baxai taɓa faruwa ba🤗
2025-12-26 22:31:19
3
Rukaa♥️ :
What about whasapp
2026-01-04 22:41:55
1
MC ismaïl nigéroi 🇳🇪✅🇱🇾 :
jama à muyiwa annabi Muhammadu Rasul illah salati s.a.w☝️🤲👈
2025-12-25 15:02:37
5
USSG COLLECTION NIG :
Allah yasa mugane mugyara Allah yasa mucika da imani
2025-12-26 23:30:31
2
lifeofsilence🖤!!! :
Allah ka yafe mana 🥹ya Allah ,Allah ubangiji ya yafe mana gabadaya ya Allah 😭
2025-12-26 15:15:53
4
FAV💥ISHAQ ADAM :
wannahakayake wllh malan 🥰🥰
2025-12-31 06:41:26
1
ABU SADEEQ 🥀🌹 :
wannan malamin kabirgeni
2025-12-25 07:46:18
4
sarina~Skt 🌸🦋 :
Allah yasa mu dace 🤲🥹
2025-12-29 23:13:47
1
golden 👶 :
mu ai mundaina insha allah
2025-12-30 22:00:02
1
To see more videos from user @nasreen.lyrics, please go to the Tikwm
homepage.