@aishakawata8:

Aishakawata,๐Ÿคฉ๐Ÿ’•
Aishakawata,๐Ÿคฉ๐Ÿ’•
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 28 December 2025 10:38:57 GMT
1478813
121890
2794
4314

Music

Download

Comments

userummim
@ummi tahโค๏ธ๐Ÿฉท :
Yanxu in zanyi aure wazaimin haka babana Allah ya jaddadarahama agareka๐Ÿ˜ญ
2025-12-28 16:47:50
1929
zainabahmadsales
Zainab Ahmad sales :
wallahi baban mu ranan aurena dariya yadingamun yana hajiya zee ayi hakuri
2025-12-28 16:50:08
597
raleeyarh8081
Autar hajeeya ๐Ÿซ‚๐Ÿฅฐโค๏ธ :
Allah sarki uba me dadi allah kajin baba na da rahama ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
2025-12-28 22:54:02
339
mijidda
jiddatu :
duk wacce tayi kuka Danna min like
2025-12-28 17:41:42
416
lilys.collection0
Lily luxe :
Zanyi saving din Wannan videon domin ranar aure na na kalla ka da maye gurbin mahaaifina Allah ya saka da alkhairi ๐Ÿ™๐Ÿฅบ
2026-02-09 21:50:56
171
khadin.mama5
Princesskhady :
Yaseen babana boss ne nagama Shan kuka na ko kalo na baiyi ba haka natashi jiki ba kwari ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
2025-12-28 15:23:01
112
shemauusman
shemauusman :
Iyayye nason yaransu babu uban da yake gajiya da diyarshi. Amma wasu maza babu tausayi. Abaka auren cikin mutunci amma kakasa rike alkhawari๐Ÿ˜ญ
2026-01-29 08:40:57
19
user1848321701418
Ramatu Ahmad Garba :
Allah sarki kin tuna min da mahaifina, Allah ka jikan iyayen mu ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
2026-02-13 09:28:27
30
aishamohammed9598
Mrs Yarima :
Allah nagode Maka ba uwa ba uba who will do this for me ya rabbi ๐Ÿ‘ alhamdulillah
2025-12-29 09:19:09
23
faizaibrahim79
Faโ€™izz scents ๐Ÿฆ‹โฃ๏ธ :
Wallahi sanda nayi kuka๐Ÿฅบ๐Ÿ˜ญ
2025-12-28 15:08:00
73
nainahgee1
Nainah~gee๐Ÿ•Š๏ธโค๏ธ :
Na tabbata da babana yana raye idan zanyi aure wlh sai yayimin Fiye da hkn ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
2025-12-29 05:53:35
14
mrs.alrahuztouch
MRS. ALRAHUZ TOUCH๐Ÿ’…๐Ÿ’‹๐Ÿ‘„๐Ÿ’„ :
Iyaye duniyane wlh bamada kamarsu Allah yasawa iyayenmu da gidan Aljannah Ameen Dan isar shugaba jagaba Dan gatan Allah Muhammadu Rasulillah {S.A.W.}
2026-02-16 00:45:31
6
manir2008
Manir2008 :
jamaa wanda tasa kuka yayimin like
2025-12-28 17:49:08
44
dan.katsina04
Dan katsina :
yanzu zakaga ruwan like Muhammad rasullillahi s a w
2026-03-11 10:42:42
13
cpecial_ameer
Cpecial Ameer :
seku Bude mana miyi saving tinda ba babbanku bane๐Ÿ˜
2025-12-29 21:22:00
9
abba12th0
ร†BBร† ร†L fร‚dร‚rรฎ๐Ÿ•ณ๏ธ๐Ÿฆ… :
Dani da wanda yake karanta comment dina yanxu Allah uban giji y tashemu a tutar Muhammadur rasulullah s a w ๐Ÿ’ฏ
2025-12-31 00:22:35
8
alpharh344
Dr.Alpha ๐ŸŸข :
wllh mukula da sallah Akan lokaci ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ฏ
2025-12-29 05:04:44
7
fareedancy1
Waleeda ๐Ÿ’–Salees Yasmeen๐Ÿ’ฏ :
muhammadu rrasulullah........ Allah y jikan mahaifinmu
2025-12-31 09:22:02
8
k_pardahh
Pardahh :
Allah ka nuna mnh aurenmu iyayenmu suna rate ๐Ÿ˜ฉ
2025-12-28 16:04:29
35
user2309598432855
fh2000 :
Allah sarki babban yaya uba๐Ÿ˜”
2025-12-28 17:25:53
7
dijatou160
dijatou ๐Ÿ’• :
Har yasa nayi kuka๐Ÿ˜ญnima babana yarasu, hakafa za ayimin koh๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
2025-12-29 08:18:37
7
suleimancoach
Abu naufal๐Ÿ˜ฉ๐Ÿคธโ€โ™‚๏ธ :
Allah Sarki inaga classment dinta ne ๐Ÿ˜ข
2025-12-29 08:56:03
50
yarhajiyah6
fiddausi ruslah 077 :
Allah sarki yace Allah yajiqan iyayenmu๐Ÿ˜ญ
2025-12-28 22:31:56
5
fatimaisa883
chocolate โค๏ธ :
Allah sarki ๐Ÿฅน muma Allah ya bamu na gari
2025-12-28 18:41:35
10
rauda_beauty2
Rauda beauty_kn :
Allah ลŸarkฤฑ dรผk yadda akayi yayanta ne๐Ÿ’”๐Ÿ˜ญ
2025-12-28 17:23:33
62
To see more videos from user @aishakawata8, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About