wlh ban fahimce da,a war malam ba
sai bayan baya duniya
2025-12-28 23:28:47
98
❤️ :
Malam Wlhi abnda yake faruwa kenan😭😊Allah yayi maku rahama
2026-01-18 09:45:12
26
Austin Martin Montana :
wallahi ko ni dan kafin na fahimci waye malam bana sonsa akan wasu maganganun sa amma da na fara jin karatun malam masha Allah nima ynxu ina son malam 😭. Allah ya jikanshi da rahama 😭😭😭❤❤❤🥰🥰🥰 Allah yasa aljannah ce makomar ka😳😳.
2025-12-28 20:23:49
34
yusufa :
nima sai yanzunafara bibiyar karatunka malam
2025-12-28 18:37:02
50
real _Abu-Anwar :
kuma wallahi gaskia yanzu mutane da dama wallahi sai neman sanin waye Dr idriss dutsen tanshi sukeyi, Allah ya jaddada rahama gareka sheikh 🤲.
2026-01-03 17:35:14
18
naggayye :
maganar gsky ne wannan
2026-01-01 18:43:53
7
Mubarak Abdullahi :
wlh munyi missing dinka Dr idris dutsen tanshi
2025-12-30 21:06:09
20
Murja jabre :
hakane malam wallahi 👌
2025-12-28 20:37:20
10
Abba yobe :
Allahu Akbar
Allah yajiqan DR
2025-12-31 06:55:26
6
🩷🩵Itz dan lawal🩷🩵 :
Allah ya jiqan musulmi bake daya
2026-02-26 10:12:30
8
user Ñáséër çélêr berity :
wllh hakane mlm maganar ka tatabbata
2025-12-29 06:04:27
9
Mahmud Mohammed :
hakane Malam Allah ya jikanka da rahama 😭😭😭❤❤❤🥰🥰🥰
2025-12-28 18:11:05
9
ALJANNARE CULLECTIONG ND MORE :
Allahu Akbar. ubangiji ya jikan ka mln. Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2025-12-28 21:09:22
11
sladekesgee :
Wannan gaskiyane Allah jikan Dr
2025-12-31 21:52:36
7
🄷🄰🄼🅉🄰 MALIYA🇳🇬🦁 :
Wlh yanzu nafi bibiyan cassette naka🙏💯
2025-12-28 22:52:43
5
lauwali Rambo :
wanna gaskiya ne malam Dr 😭😭😭
2025-12-31 14:57:30
6
Dorgbaa :
ALLAHU AKBAR ina gwanin wani ga nawa Ash Sheikh Dr imam Idris Abdulaziz dutsen tanshi Ikon ALLAH jazakumullahu khairan hafizahullah 🙏
2026-03-14 20:38:11
6
Musa leshi :
wlh malam hakane Allah yajikanka da rahama
2025-12-28 23:28:05
6
Shaqqala mai lasisi 👌🇳🇬🇸🇦 :
Tabbas gashi muna gani 😭Allah yayi mqka rahma
2025-12-28 23:06:08
7
Musa Muhammad mubarak :
Gashi Muna Gani
Allah ya jikanka Dr 😭
2025-12-30 20:32:39
5
OmarKali :
😭😭😭😭
Allah ya gafarta mk ya dawamar dakai cikin rahamarsa albarkacin fiyayyen Halita S.A.W 😭 wlh wlh Ina Matukar kaunarka ml 😭
2025-12-28 20:00:33
6
hussainiumar593 :
ba wai malan
2026-06-13 17:22:36
1
AA Darma :
2026-04-08 22:02:34
1
Bein Ahmad :
Allaah yajikan malam
2026-03-21 14:22:08
2
To see more videos from user @muhammadassalafy6, please go to the Tikwm
homepage.