Wato Baza Kasan Tikto
Akwai Musulmai Ba
Sai Kace Muhammadu Rasulullah ﷺ
2025-12-29 15:49:25
684
GIWA’S GLAM’S :
Bai mutuba yayi hakan ne domin ta fadi gaskiya da bakinta
2025-12-29 03:54:59
149
maman, anuwar :
dama haka mutuwar take da sauki
2025-12-29 09:43:13
44
Hon MB Yakubu :
ai sujudul shukur ba'a mata kavbara
2025-12-29 05:27:35
131
ᴋʜᴀᴅɪᴊᴀʜ🦋❤❤ :
Allah sa sati mai zuwa ace bai mutu ba 😭
2025-12-29 02:18:20
64
NA MANZAN ALLAH🥰☝☝ :
sai Manzan allah s a w 🥰 idan kaji dadi kayi followi dina🥰
2026-01-14 14:01:33
12
Dave :
There's no English comment here 😂
2026-01-06 01:01:07
5
Na Karofi :
Masha Allah kayi kokari amma bahaka ake sanya hannu a kasaba only TAFUKAN HANNU ake sanyawa a kasa banda tsinstiyar hannu
2025-12-29 06:57:08
37
albani sautus sunna🎤 :
bahaka ake sujudaba
2026-01-26 12:04:23
6
musaddiq :
ya sunan film din
2025-12-29 19:09:14
14
Milk_diary :
Allah karkasa mu mutu da hakkin kowa
2025-12-29 14:12:05
27
Abdulaziz :
Akwai darasi sosai awannan episode din musanman na safwan da husnah duk da film ne wllh saida nayi kwalla
2025-12-29 09:36:50
23
𝓐𝓫𝓫𝓪 𝓓𝓪𝓷 𝓐𝓷𝓽𝔂 :
Allah sarki duk da film Amma Nan wajen ya tabani Yasin 😭😭😭😭
2025-12-29 09:35:19
15
𝕞 𝕤𝕒𝕓𝕒𝕟 𝕪𝕒𝕣𝕠 𝕘𝕞𝕓 :
Ita mutuwa ko ta wasace tana da taɓa zuciya, Allah kasa muyi kyakkyawan karshe 🙏
2025-12-29 08:42:58
22
MAMAN MAMAH KITCHEN AND GRAPHI :
cabjima ALLAH katsaremu cutar da mutum, ALLAH katsaremu da mummunar kaddara, wannan tana cikin bala'i bakaramiba in gaskene😭😭😭 ALLAH katsaremu da sharri😭wannan guri kwai darasi ba karamiba ALLAH katsaremu tabewa