@maigidansama0: Wannan gsky ne Allah karawa rayuwa albarka malam

MAIGIDANSAMA
MAIGIDANSAMA
Open In TikTok:
Region: GH
Tuesday 30 December 2025 02:37:57 GMT
551937
72607
1153
6869

Music

Download

Comments

baffamaiashafa
baffa mai ashafatiktok.com/@ba :
MLM Allah yasa kana daga cikin mutane dubu 700000 Wanda zasu shiga Aljannah batare da hisabi ba 🤲
2025-12-30 15:14:23
488
khadeejaabdulkhar
khadeejatou🌚🕊️ :
gsky mlm ya fahimci rayuwa sosei 🥰 karatu yafita tass Allah ya Saka da alkhari 😂
2025-12-30 18:13:31
265
uzaiirmlf
Uzaiir :
Tsakani da Allah malam akwae hikimar zance😅
2025-12-30 14:41:51
130
hassan.al.amin8
حسن الامين :
Likitan zuciya gidan bada misali💯💯
2025-12-30 11:07:35
80
nuraisyakuahm
nura abidoka :
kai Ina jindadin sauraron mlm
2025-12-30 12:38:49
89
sulelesu442
SuleLesu442 :
for example malam yanzu Idan Allah yajarabci magidanci da halin Babu Kuma abaya yanadashi babulaifi iyalansa sugujeshi ?
2025-12-31 00:35:08
13
yasiroilessentials
@YasirOilEssentials :
na rantse da ubangijin annabi Muhammadu ba malamin da ke so Kuma nafi gane karatun sa, irin na sheikh guruntum. fatan Allah ya sa Mallam a Al janar Firdausi ❤️🤲
2025-12-31 08:35:26
28
muhammad.adamu.sa
Muhammad Adamu sanda :
Malam Allah yasa kana daga cikin mutane dubu 700000 Wanda zasu shiga Aljannah batare da hisabi ba 🤲
2025-12-30 21:51:52
12
mashaallahalham95
Usman Muhammad :
Kaji gaskiyar magana
2025-12-30 09:55:05
18
mubarakjishaaq
MBk :
Allah ya karawa Malam Lafiya da imani ❤️😍😅
2025-12-30 18:48:53
25
usmanmusa507
UTHMAN MUSA :
Walh hikima da dadin zance da hankali da nutsuwa sai Ahlussunnah
2025-12-30 21:57:34
13
abbadamboa
☠️ab damboa ☠️ :
Yan bidia bazasu fahimta ba
2025-12-30 18:47:06
15
abdul_nasir32
Abdul :
this video made my day 😆😆😆 Allah ya kara basira
2025-12-30 14:44:05
17
itz.galadima.mk
Itz Galadimamk :
Allah karamuna soyayyar manzon allah Annabi Muhammadu rasulillah
2026-01-16 22:22:37
5
kabirjibrin456
kabir jibrin :
malam ya fahimci rayuwa allah ya karama rayuwa albrka
2025-12-31 23:28:48
5
usmanharuna666
USMAN BIN AFFAN :
wato fah saida malam yayi bayani kowa ya gane kuma fah hakane 🤣
2026-01-03 09:30:17
5
bashar_mbj
꧁༒☬𝐌𝐁𝐉☬༒꧂ :
Kunji wani lisafi wai sai yanzu na ankara wlh 😩🤔
2025-12-31 14:24:11
7
mohammad.naseer.auwal
🦅✨🔥M.naseer✨🔥🦅 :
Allah ya karama mln lfy da nisan kwana mai albarka 🙏
2025-12-31 06:09:41
7
user5901028241881
user5901028241881 :
allah yakarawa mlm lpy 😂😂
2025-12-30 14:00:51
11
ibrahim.yahaya619
@Ibrahim Yahaya :
allahu Akbar allah yasakada alkairi malam 🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔
2025-12-30 14:02:36
8
themarceloo
Noorah marcelo :
Allah Ka Jikan DAHIRU Usman Bauchi Yasa Diwani Ya Ceceshi 🙏🙏
2025-12-31 10:08:22
6
shuaibumuhammad547
Shuaib m shu :
mln ya warware matsalar
2025-12-30 19:18:40
7
gimbas99
Mohammed Gimba :
Malam duk duniya ba wanda ya kaika iya bayani,duk duniya malam
2025-12-30 23:30:41
5
samari745
🤎Abdool ȘÄMARI👑 :
@🤎Abdool ȘÄMARI👑: : May الله protect you May الله guide you May الله grant you Jannah May الله strengthen your Iman May الله accept all your duas
2025-12-30 13:28:32
13
To see more videos from user @maigidansama0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About