@salim_musa_131: 🚨 TAIMAKON GAWA-DA-RAI: ALLAH YA JARRABI JARUMA MIMUNA (ZEE DIAMOND) Mun fito muna neman agajin gaggawa ga 'yar uwar mu, jaruma Mimuna (wacce aka fi sani da Zee Diamond) daga shirin Labarina. Tana fuskantar kalubalen rashin lafiya mai tsanani wanda ke bukatar kudi har naira Miliyan 25. Halin da ake ciki: Abinda ake bukata: Ana bukatar tiyatar jijiyoyi (Surgery) cikin gaggawa. Kokarin Iyali: Tuni har an sayar da kaddarorinta da suka hada da Motarta da kuma Restaurant din mahaifiyarta, inda aka samu jimillar Miliyan 18. Ragowar Kudi: Ana neman karin Miliyan 7 domin cike wannan adadi. Gargadin Likitoci: Likitoci sun bayyana cewa idan ba a yi wannan tiyatar ba nan da wata biyu (2), akwai fargabar rasa ranta.#TaimakonZeeDiamond#Labarina#Arewa#Viral #nigeria