@shaaweuei5p: #shaawanatuyugudamohammed #creatorsearchinsights

Shaawanatu yuguda muhammed❤️😍
Shaawanatu yuguda muhammed❤️😍
Open In TikTok:
Region: SA
Friday 02 January 2026 15:55:05 GMT
278825
13463
426
1139

Music

Download

Comments

daddyashraf3
ASHRAF CLOTHING :
kana nufin akwai abinda Babu a Qur'ani?
2026-01-02 19:17:07
38
abbankhairiyyah
Abban khairiyyah :
Wai Ku wadanni irin jakuna ne alquranin kuke tuhuma?
2026-01-02 20:01:39
15
engrazakari
Engr. M A zakari :
daga yau na bar izalah
2026-01-02 20:30:38
15
jamilugambon1
jamilu Gambo :
kafin zuwan buhari da musulum ya ake fidda zakka
2026-01-03 18:11:26
7
hassankabirmashi
hassan kabir⛎ :
kema kinfara clandin na alqur ani kenan 😳😳
2026-01-02 18:06:28
5
user7953904562394
M NANA BY :
kafin A haifi Bukari ya Ake guitar da zakka😂😂😂😂
2026-01-03 04:52:49
6
suleman_baraah
suleman_bara'ah :
kafin zuwan bukhari da musulim yaya annabi ya fidda zakka to
2026-01-04 16:48:42
3
babangida630
dan hajiya :
kenande haryanzu Kuna inkari Quran baicikaba ko
2026-02-03 13:47:39
2
adam_dan_salihawa
adam ɓe fullo :
duk Dan izala Dan ta anda ne
2026-01-04 12:49:01
0
ashirushitu024gmai
[email protected] :
alqur ani gaskiya mai kore qarya
2026-01-02 17:38:29
3
samfeedy
sameenou idris :
kur ani yagaza kenan sai hadisi ko
2026-01-02 20:47:57
1
masaud_jangudo
Masaud Abu Zainab🇳🇪 :
nifa na yerda da hadisai amma maganar gaskiya komi akwai Acikin Alkur'ani wlh 🥰
2026-01-03 22:58:40
2
officialdanilu1
official Dan ilu 5 :
wllh kai malamin banzane
2026-01-06 01:40:27
1
danbaiwa900
musulunci zallah 🇳🇬🇳🇬🙏🤲 :
😂kai jama,a kakoma makaranta andade da wuce wannan karatun kuma mungane
2026-01-02 17:39:43
3
rabilu.islam.boy
Rabilu Islam Boy1 :
𝘾𝙄𝙆𝙄𝙉 𝙎𝘼𝙇𝙊𝙉 𝘽𝙐𝙍𝙂𝙀𝙒𝘼 𝙍𝙐𝘽𝙐𝙏𝘼 ❤️🇸 🇦 🇼 🥰
2026-01-03 18:01:11
2
bbmk8570
Najeeb :
kafin A haifi Bukari ya Ake guitar da zakka
2026-01-02 23:58:24
1
yusufsodangi6
sodangikurya :
Kai ma kur,ani Bai ishe kaba?
2026-02-14 14:50:26
1
hassanmusanumber1
Hassan🌟 musa🌟 number 1🌟 :
kuba za kuga neba kila
2026-01-03 14:13:57
1
user2145502918531
Malam atiku :
Kur Ani kakeja da shi wawa Kaine akasa
2026-01-02 20:05:41
1
ahmed.bawale
Ahmed Ibrahim bawale :
shin ka amsa tambaya 10 koku burin kumya kakeyi
2026-01-04 20:23:16
1
halliru08608027568489
J.MAN🇳🇬🇮🇷🔐 :
zai baka amsa da naka suna koh wane suna zai samu😁😁😁
2026-01-02 21:21:52
1
official.auwal.001
OFFICIAL AUWAL :
wato shi allah baisan yanda za.aiba tinda baisa acikin alqur.ani ba saide Bukhari shine yasani wannan badede bane
2026-01-02 21:47:42
1
aminu.sulaiman68
Aminu Sulaiman :
shin kananufi.n hadisi yafi kur.ani agurinka
2026-01-02 19:47:42
1
abulawal001
Mr president :
masussuka beda amsar tambayar ka
2026-03-03 16:32:33
0
sabitualiyu678
Sabitu Aliyu :
innalillahi wainna ilaihi rajiun😅 gaskiya malamai kuji tsoran Allah wan nan fa badashi yakamata Jamaa mushiga taitayimmu
2026-01-03 15:56:08
0
To see more videos from user @shaaweuei5p, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About