Dani da duk masu ganin comment Dina ubangiji Allah ya bamu Arziqi Mai yawa Mai Albarka Mara yankewa,Allah ya bamu ikon zuwa Makkah da madina muje muje mu qara zuwa mukai iyayenmu da yanuwa da Abokan Arziqi da Al'ummar Annabi 🥺😩Allah ya kawomin customers masu kudi masu Albarka masu siyan kayana Ameen 🥺😩🙏🙏