Allah yasa Anan Arzikin ka Yake Watarana da Tirela zaka yi Rabon Kaya Bi-Iznillah.
2026-01-04 15:07:14
56
ahmadX44 :
wanan karyanè duk chirinè mounsan komai
2026-01-05 10:25:15
4
amanar dan alhaji 2🥰 :
wllh ina son Naga mai gida na sakarawa ma aikatansa fuska
2026-01-04 21:42:08
5
LAGOS MARKET 001👜🛍️ :
Nasiya wallahi taliyar ka badai dadi ba jiya nida iyalaina munchi leda daya yau munchi daya 🤣 inaga senaga babu hankalina ze kwanta
2026-01-06 01:35:48
14
Alaji Abba_hb :
Allah yayi jagora ✊💯
2026-01-04 15:01:13
3
KADO :
MashaAllah Allah yakara daukakah
2026-01-04 15:22:25
4
humaira :
Saheer inasanka sosai wlh
2026-02-17 19:57:11
1
user24303997117474 :
Allah yasa albarka Kuma yanuna mana randa zakabude company wanda babu irinsa A Nigeria amin summa amin
2026-01-26 15:32:13
1
SHAMSIYYA A AJIWA :
nanne youngalajerhzany & style inda ake siyar da abaya
2026-01-15 14:59:09
1
ABUBAKARMUHAMMAD ✅🥰 :
Allah ya yi jagoranchi saheer
keep doing it zakayi nasara insha Allah
2026-01-27 09:36:39
1
Angel❤️ :
Akwai wani legend da ba zai yi comment ba, sai dai yayi ta scrolling don ya karanta comments din mutane, kuma yanzu ya iso ga comment dina... Ina ganin ka 👀 oya sai ka dannan like da follow kafin ka wuce comment na gaba 😄 Ina maka fatan samun arziki mai yawa da gamawa da duniya
2026-01-06 09:28:38
5
Ashkie💖🥰💗 :
Allah yasa Albarka a kasuwancenka saheer
2026-01-25 06:05:15
1
Hussainiomo555 Hussainiomo555 :
Masha Allah tabarakallah
2026-01-04 15:35:23
4
@Jameela2491 :
Dan Allah dagaske kuna tura Kaya TOGO🇹🇬 a LOME nake kuma inaso wlhy
2026-01-24 13:00:07
1
musumy :
Xanxo naga company in shaa Allah,Allah yasa albarka
2026-02-21 16:11:06
2
Habibou Moussa :
Allah sarki
2026-01-07 00:24:01
1
B.RASPECT :
Allah yakawo kasuwa
2026-01-26 00:00:44
1
zainab yakubu :
Allah Yasawa Sanaarka Albarka
2026-02-26 19:14:48
1
Hadjia Baraka Adamou Garba :
Kasuwa mai Albarka
2026-01-06 10:45:17
1
Hauwa's bakhour :
Azo a sai turaren wuta da khumra kano,,Malam Saheer Allah yakawo ksw mai albarka
2026-02-08 21:34:50
1
Ahmed Mohammed Goni :
Masha Allah 💝
2026-01-07 07:26:32
1
Mat@r ~AdaM🥀🌹 :
Allah ya badakasu mai albarka 🤲🏾🤲🏾
2026-01-04 15:00:36
2
hayatu ismail :
Allah yakawo kasuwa
2026-01-06 07:34:20
1
Général Farouk :
Ma cha Allah yayi kyau Allah yakara arziki
2026-01-04 21:19:53
2
allah jikin maza jiya :
Macha Allah allah kara masu saye allah kawo wada zasu ringa saye trela
2026-01-05 10:24:50
1
To see more videos from user @mrsaheer1, please go to the Tikwm
homepage.