nifa ban taba jin wa'azi malam ba sanda yana raye sai bayan ya rasu Allah yajikan shi da rahama amin
2026-01-05 13:44:41
336
Sadiq Jan Zaki :
next time idan zaka rubuta sunan Allah please use "A
2026-01-05 02:02:23
383
saleh203360 :
wallahi barAn taba mantAwa da doctor idiris Abdul Aziz dutsen tanshe ba 😭😭Allah yajikan doctor wallahi doctor Yama addini hiduma in sha allah munatare da malam a gidan aljanna
2026-01-04 22:07:13
176
NFSAN katsina :
First Ramadan without you mallam may Allah return us in jannah 💔🥹🤲
2026-02-24 09:42:36
22
SUNNA GIDAN HUJJA✅ :
A huta lafiya Masoyin Farin 𝐉𝐚𝐤𝐚𝐝𝐚 Annabi Muhammadu SAW 🙏💔😭😭😭
2026-02-25 13:36:25
15
Rx PHARMACY :
Wato fa ko dan bidi'a yasan Dr mutumin kirki ne sai de ya qi fada
2026-02-07 10:00:46
22
baban Yusuf :
yanxu xakuga like muhammadur rasullullah
2026-02-06 16:27:33
29
مبارك بن محمد 😇…❤️ :
Muyyi babban rishi arayuwa 😔
2026-01-05 22:43:19
11
Adam Mutawakkil Jamilu Gora :
alhamdllh
alhamdllh
alhamdllh
2026-01-05 13:52:43
12
🫡saloui 🤫dini👑 :
al yabashi gidan aljna ameen yal 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-01-05 17:10:44
13
muhammad :
Allah yajikanshi
2026-01-05 14:41:21
7
yahaya mp :
alahamdili
2026-01-05 18:35:37
10
❤ ĎÈÈJ@ŔTH 001 :
sai yana dab da rasuwa na sanshi amma ina sonshi wlh 🥺🥺Allah ha jikanka
2026-03-02 21:46:26
8
Hajiya Maryam🇸🇦🫶🇳🇬🥀✊ :
Allah.hu Akbar😭😭🤲🤲🙏🙏
2026-01-05 13:46:47
16
Ahmad Sahabi :
MLM ALLAH YAYI MA RAHAMA
2026-01-05 21:09:07
11
Jamilu Mohammed :
Allah yajikan malam da rahama
2026-02-07 20:04:06
8
YAREEMAH DAN SARKI :
الحمد على كل حال
2026-01-05 20:38:59
7
Sadiq Jan Zaki :
wallahi wannan yasa saida naji kamar a yaune Dr. Tauhid ke maganar nan_😭😭😭_Allahu Akbar_Inalillahi wa'inna ilaihi raji'un_😭😭😭_Dr.Zakin Sunnah_inama yau kan raye kaga gibin da rashin irinka yajanyo___✍🏼
2026-01-05 23:36:33
8
Gentle 🫨🫨🫨 :
Allah yasa kwanciya hutu a gare ka mln 🤲
2026-01-05 10:29:23
46
Yusif aliyu :
wallahi malan ba abinda allah bebakaba ga ilimi arabi da boko ga kudi ga mata ga yaya ga karatu ga lfy ga shekaru ga dukiya ga kadarori ga gaskiya
2026-01-05 20:19:04
13
MAITURARE_BILAL_11 :
Allah ya jikin Dr da rahama Amin👌
2026-01-05 15:45:56
11
dangali arlit :
ayiwa anabi salati s a w
2026-01-05 11:56:16
12
salimshamaki :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-01-05 21:57:17
7
ALIMSON~BOii :
: Allah ya jikinsa da rahama Amin👌
2026-01-05 15:07:15
9
To see more videos from user @sautul_sunnah01, please go to the Tikwm
homepage.