@azeez_bichi: Bichi Takace, ku kalli yan majalisa taraiya Nigeria yadda sukuke jin dadi suke walwala, ina ga wayanda yake wakita al’umar karamar hukumar Bichi lallai Abba Bichi ka cika gwarzo @Nazifi Asinanic @Mr_Kabiir 🤍🎈 @Abmar ❤️ @hon_abba_bichi_01 @Nabil Nasir @Hukab_pigeon🕊️🪺🪽 @A A Ibrahim @Abbalolo Photography @Amani Events @wedding.bridal_____bollywood @sagirkokicontinuity2027
Azeez B Clothing
Region: NG
Friday 09 January 2026 18:50:15 GMT
Music
Download
Comments
IB NAS DBT :
wai yanzu idan baka zama shedaniba ba wanda zai temakeka kalli yadda aketa bashi bandir 😂😂😂
2026-01-10 10:03:10
11
Maman Muhammad A'abideen :
Wlh da rara Ra ne yayi wakar nan inaga da Abba se yataka
2026-01-09 20:18:52
10
HARAZIMI SCRAP :
Daga ABBA SAI ABBA A KANO insha Allah .
2026-01-10 00:37:58
28
Shamsu Rabe :
ina son mai yin alkairi a kowa ina yake ya allah kabamu kudi muyi kyauta muyi alkairi alfarmar annabi Muhammadu s a w
2026-01-10 06:49:11
6
Lale Rano :
Wai yaushe za a saki wakarnan ne ?
2026-01-10 00:11:45
8
Aleekhan_01 :
waka tayi dadi amma Kar a sake pls
2026-01-10 06:47:48
1
UKASHAT BLB🇳🇬🇳🇪🇱🇾🇹🇳 :
ikon Allah sai kallo
2026-01-10 09:28:15
2
@chocomaty :
ya sunan Waqar?
2026-01-10 13:29:02
3
Maijidda Aminu🥰 :
Always Bichi First 🥰👌
2026-01-10 08:44:50
3
Ahmad dan mai goro🌏 :
Allah ma yasani inason abbah bichi
2026-01-10 09:12:38
4
Nafisa Kabir alkhairi ce :
sai Abban Bichi
2026-01-10 06:25:13
1
H B B Y R ANO :
munatare dakai nex
2026-02-04 07:44:11
1
ta annabi :
nima dai wakar nan zan fara😁 naga ana samun alheri
2026-01-23 19:25:22
1
STAYBADI.!!🎟️ :
Wai Kai asinanic da hannun hagu kakekarbar kudi 😂😂
2026-01-11 06:19:00
2
BIG MANAJAH 🔱 :
A daina wasa da sallah 🙏
2026-01-12 23:16:16
1
khadijadije :
wllh wakan tayi dadi🥰💯💯💯👍
2026-01-14 02:11:08
3
WATCHES,NECKLACE KADUNA :
I like as he is pocketing his money 🤣
2026-01-16 20:40:33
2
fx_Ahmad :
Kohwa yabi
2026-01-17 01:50:38
3
Mohammed Auwal Usman :
kai wannan ungu haka 🤣🤣
2026-01-10 06:22:48
3
Ryam_Essentials 💙✦SNG✦ :
Bari dai in fara yiwa yan siyasa waka 😂😂😂
2026-01-10 16:12:49
1
hussainiahmad718 :
fatan alkairi
2026-01-10 00:14:55
3
Masud_gentleman :
😂😂😂😂 Kai jama'a! Yaa Allah Ka azurtamu kawai
2026-01-10 06:16:46
3
abdulmayanchi :
Duk Kano ga Siyasan da yake burge Ni nan sauran duk yan hau ne 🥰
2026-01-10 10:56:10
2
ibeelaBature :
Yaji dadi wlh 😅
2026-01-10 02:09:23
1
Tamahh🦋❤ :
true definition of aleader🔥😇
2026-01-09 20:33:42
2
To see more videos from user @azeez_bichi, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.