@feedieskitchen: SABAYA TA MUSAMMAN wannan sabayar indai har takarbeki sai kingodema Allah kuma kin godemun👌😍 ⸻ HADIN SABAYA Kayan Haɗin (Ingredients) 1. Wake soya (Soya beans) 2. Dabino busasshe (Dried dates) 3. Alkama (Wheat) gwangwani 4 4. Shinkafa (Rice) gwangwani 4 5. ridi(Sesame seeds) gwangwani 2 6. Aya (Tiger nut) 7. Dawa / Guinea corn 8. Ganyen zogale busasshe (Dried moringa leaves) 9. Citta busasshiya (Dried ginger) 10. Habbatus sauda / Black seed cokali daya 11. Hulba (Fenugreek) 12. Kanumfari (Cloves) 13. Kirfa (Cinnamon) 14.fennel seed (shammar) 14.barkono kadan optional ⸻ Amfanin Hadin Ga Jiki (Benefits) 🌾 Ƙarfi da Gina Jiki • Wannan hadin na dauke da protein, carbohydrates, fiber da healthy fats • Yana bada ƙarfi, kuzari da gina jiki sosai • Ya dace da yara, manya da masu jinya 🧠 Ƙara Ƙwaƙwalwa da Hankali • Sesame, soya da alkama na taimakawa ƙwaƙwalwa da tunani • Yana rage gajiya da kasala ❤️ Lafiyar Jini da Zuciya • Zogale, dabino da hulba suna taimakawa ƙara jini • Yana taimakawa rage hawan jini da kare zuciya 🦠 Kare Jiki daga Cuta • Black seed, kanumfari, citta da kirfa suna ƙarfafa garkuwar jiki • Suna yaki da cututtuka da kumburi 🍽️ Inganta Narkewar Abinci • Aya, hulba da citta suna taimakawa ciki ya yi aiki da kyau • Yana rage kumburin ciki, tashin zuciya da maƙarƙashiya 👩 Amfani ga Mata • Yana taimakawa daidaita hormones • Yana ƙara kuzari bayan haila • Yana taimakawa mata masu shayarwa wajen ƙara nono 🧒 Amfani ga Yara • Yana taimakawa girma da ƙarfi • Kyakkyawan abinci mai gina jiki fiye da pap na gargajiya

feedies kitchen
feedies kitchen
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 January 2026 19:34:42 GMT
380546
5900
57
1462

Music

Download

Comments

yar.fulani65
yar fulani 🥰 🥰 :
dan Allah inason ki hadamini kamar yawan wannan nawa zan bada
2026-01-10 07:04:19
1
maman.al.ansar.jigonmata
Maman-Al-ansar Jigon Mata :
gaskiya kinyi kokari duk Wanda yake hada wannan bashi ba rama 👍👍
2026-01-11 15:54:01
3
kyautarallah4
Mom of 3 :
idan dana yayi wata biyar xan iya bashi?
2026-01-12 10:17:48
2
muncey_arts
muncey__ :
Dan quantity din soya beans din yakai mudu 1
2026-01-24 18:52:41
2
oum.ameera69
Oum Ameera :
Dan Allah Yar Wata shida xata iyasha
2026-01-16 21:14:47
1
hauwaualah
Hauwa'u Alah :
Dan Allah measurements din waken siya,aya da dawa
2026-01-11 13:32:42
1
safiyatahmad
Safiyat Ahmad :
Allah ya Kara daukaka
2026-01-09 19:40:01
1
user3113941828274
user3113941828274 :
masaha allah ubangiji ya kara daukaka🥰🥰🥰
2026-01-10 19:34:58
1
mommyayrah2
Mrs dan Commander :
don Allah number waya
2026-03-04 11:06:39
1
cbngovernor
cbngovernor :
I want it pls
2026-02-19 17:16:47
1
user349366349656
😍😍😍 :
Dan Allah nawane inkina seyerwa ne inaso ina Abuja
2026-01-31 20:00:27
1
user7103971544615
Hannatu Saleh :
thanks
2026-01-19 11:59:30
1
user09430875
ummu amrah collection ✅✅ :
me shayarwa zata iya sha
2026-01-12 15:17:54
1
maizerecollect
maizare's collection 🛒🛍️ :
ant fii tamu❤️
2026-01-11 19:04:08
1
aishaabdurrahama45
Aisha Abdurrahaman :
nawa ne inkina siyarwa?
2026-01-17 09:26:21
1
ummuarfaht1
ummuarfaht :
mungode
2026-01-16 20:10:21
1
momgadanga
mom gadanga :
Na am gani
2026-02-14 07:40:17
1
salmatabbas20
mom sheikh pastry land :
ba a tankadewa in anniqa
2026-03-04 11:15:52
1
oum.ahmad6988
MINATY CRAFTS &DELICACIES :
baki saka measurements din sauran ingredients din ba
2026-01-09 20:34:47
1
kubra9487
khadijah muhammad umar :
har yenmata?😄
2026-06-29 14:36:36
0
user2406929780292
user2406929780292 :
mugode wlh
2026-06-29 07:39:43
0
udukul
udukul :
sister Dan Allah duka sai an wanke?
2026-06-27 07:35:45
0
udukul
udukul :
aslm
2026-06-27 07:35:24
0
khadijatmuhd1
Khaddy :
pls can we use any other groundnut ko Kuma dole sai Kampala
2026-05-02 13:29:37
0
balkisuabdullahi635
veely pinky :
ingredients please
2026-07-03 19:35:53
0
To see more videos from user @feedieskitchen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About